FreeArewaPen original
Page 01
- 1views
- 10chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
I'm a humble woman, I like interaction with people from different environment and it's a honor and privilege to make new friends with exposure for me to get a lots of experience, I'm one of novel reader since I was young and my dream is to be a great writer (author).
Sample · Page 2
ZUCIYAR REEMA (Menene mafita)© MrsjmoonPage 02Sai da taji yamun bakinta ya soma fitar da d'aci sannan ta rarrashi kanta tayi shiru, zuwa can ta soma magana cikin sark'ewar murya "Dole na yi aiki da karatun da ruhina ke tisamin ko da kuwa hakan zaizamo Ummie ta fiddani daga tsa-tsonta ne wallahi na amince hakan ya faru amma yanzu zan jure komi ayi auren domin gujewa Ummie yin kaffara tunda tayi rantsuwa, haka zan gama da ita lafiya a matakin farko, ina fatar a nagabama na gama da ita cikin salama, Ya Rabbil Alamina ka d'orani akan mahaifana da 'yan uwa su fahimceni."Ta kai k'arshen maganar cike da tarin damuwa.Turo k'ofar da kayi da ƙarfi yasa ta zabura ta mik'e tsaye amma suna haɗa idanu sai ta tsare giran sama da ƙasa ta koma inda take, shima a murtuke ya ke dan haka bai jira komi ba ya zauna gefen gadon aikam ta sakko da sauri zata fada toilet ya mik'e ya dank'i kafad'unta ya juyo da i...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.