FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writer
Sample · ƊAYA
*WATA ALAKA**PAID BOOK* *ƳAN TAGWAYE BIYAR*Na*ZAYNAB BAWA*da*STYLISH BCH**SHAFI NA ƊAYA* Cikin yanayi wanda yake nuni da tana ɗauke da ƴar ƙaramar damuwa ta fara shirya abincin cikin luxury lunchbox ɗin dake kan kitchen cabinet. Lokaci-lokaci take fitarda siraren numfashin da suke ƙara tabbatar da cewa akwai damuwa a tattare da ita. Cikin nutsuwa take komai harta kammala haɗawa sannan ta jawo lunchbag tasaka box ɗin aciki kai tsaye ta ɗauki bag ɗin ta fito daga kitchen sannan ta nufi hanyar da zata sadata da dining area. ganin yanayin fuskarta yanda take nufo dining ɗin cike da damuwa ya sanyashi sakin murmushi domin ya tabbata damuwarta bazata wuce akan abu ɗaya ba. Idonsa yana kanta harta ƙaraso ta ajiye lunch-bag ɗin ta ja kujera ta zauna ta tsurawa yarinyarta da ke kan kujerar dake kusa da ita ido wacce bazata wuce kimanin shekaru uku ba, ganin yanda yarinyar tak...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.