MUMINA KO AZZALUMAFree

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

MUMINA KO AZZALUMA

  • 1views
  • 40chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Simple writer with simple decision

More from @sadisakhna

Sample · Shafi na 1

⚫ *MUMINAH DA AZZALUMA*⚫⚫ _SADISAKHNA_⚫⚫ *BOOK 1*⚫BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEMDa sunan ALLAH muke farawa mai rahama a duniya mai jin ƙai a lahira. Ayimin afuwa kasancewar na ɗauki wani Loto(lokaci) ba'aji ɗuriyata ba,saikuma na bayyana da wani sabon littafin mai sabon salo da kuma sabon labari. Ah kunsan in mutum ya ɗauki wani lokaci yakanji abu ya fita masa rai,amma maƙasudin ajiye labarinnawa na JODAH shine na samu haɗarin rasa takardun baya,to waiwaya wa nasake rubutawa daga farko sai ya faskara,musamman dana ci karo da wannan labarin a cikin kwanyar kaina,sai kuma naga kaman zaifi armashi da bada citta haɗi da tafiya da ra'ayin ku masu karatu. Wannan ƙunsasshun dalilai suna sukayi tasirin sauya akalar alƙiblar alƙalaminnawa zuwa kan wannan labarin mai suna MUMINAH DA AZZALUMA. dafatan zaku gama aikinku ku zauna bisa kujera ko gado mai laushi ku bani haɗin kai mu antaya cikin Wann...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters40
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play