MENE NE ABIN YI..?Free

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MENE NE ABIN YI..?

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1: Page 1

*MENENE ABIN YI?*            By            Sumayya Usman                 (*Cwt-sumiey* )        Repost    *****        *Page 1*    ✍Yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata'ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al'ummar Annabi ba (*Ameenn*).✍️    Kamar koda yaushe zaune nake a gidana wanda nai mashi lak'abi da duniyata,na rabka uban tagumi hannu bibbiyu,wanda hakan ya k'ara taimaka min wajen lulawa dogon tunanin abun da ya shafi rayuwata,da kuma tarin k'alubalen dake cikinta ban san kowa ba even my...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play