SHANTYTY: ƘANWAR MANGAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

SHANTYTY: ƘANWAR MANGA

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Nainarh KD – Nkd's “Every heart has a story — I only give it words.” 📞 Phone Number: *** or ***

More from @nkds

Sample · 01

🌸 Assalamu Alaikum, My Amazing Readers! 💖Nainarh KD Am Back! 🥳 Na yi matuƙar farin cikin sake kasancewa tare da ku a sabuwar tafiya kamar yadda aka saba. A yau na dawo da SABON BOOK KUMA FREE domin nuna godiyata gare ku. 🤍Abu ɗaya kawai nake roƙo: Show your love ta hanyar yin comments bayan karantawa. Ra'ayoyinku da ƙarfafawarku su ne suke ba ni himmar ci gaba da kawo muku labarai masu kayatarwa.Read • Enjoy • Comment • ShareWith Love,Nainarh KD ✍️❤️*SHANTYTY💃💕*_The Little Sister of Manga_*_(ƘANWAR MANGA)_*A charming cinematic Hausa comedy-drama that celebrates family, friendship, mischief, and the unforgettable journey of a spirited young girl whose presence changes everyone's life.(Labarin wata fitinanniyar yarinya 'yar ƙauye wacce take amfani da sunan yayanta, Manga, wanda ya kasance riƙaƙƙen ɗan daba, domin ta ci karenta babu babbaka. Duk inda ta shiga sai ta haddasa rigima da ...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play