Gaba KuraFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

Gaba Kura

  • 1views
  • 31chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 2

GABA KURAAISHA HANWA PAGE 2Sai ɗakin Inna da ta ke da Huɗu dukan su maza Salisu, Sani, Jamilu Jabiru. Amarya Saratu kuma uku Sadiƙu Ibrahim sai Jamila.  Munari da Jamila sa'anni ne suna shekara sha huɗu Mahaifinsu ya fara maganar aurar da su, lokacin tana ƙaramar sakandire babu yadda Mama ba ta yi ba akan ya taimaka ya bari ta ƙarisa sakandiren tukuna tunda ko saurayin ma ba ta da shi saboda ba ta kula su. Aikuwa ta ga tijara ganin idanunta yana faɗin ya musu adalci ma da ya ƙyale yaran har suka kai haka a gida. Idan ba su ga ƙoƙarin shi ba ai ba sa zage shi ba, nan da nan Jamila ta fiddo na ta mijin ganin haka ya sako Munari a gaba kullum cikin faɗa a gefe kuma matan gida na ta sakin habaici makaranta ba ta yi amfani ba tunda mangwafak shugaban ƴan boko bai fito neman auren ba         Ana haka sai ga Munzali  ya aiko ya na son a yi mishi...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters31
premium13
01

Gaba kura 1

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
02

page 2

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
03

Page 3

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
04

page 4

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
05

page 5

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
06

Page 6

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
07

page 7

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
25

Page 19

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
26

Page 20

Premium
Updated 5 months agoAvailable now
27

Page 21

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
28

Page 21

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
30

23

Premium
Updated 4 months agoAvailable now
31

Page 24

Premium
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play