FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
✍️ Online Writer | 🎤 Motivational Speaker | 📢 Business Promoter Known as SaNaz_deeyah n Habibtyn Habibi, I use words and voice to inspire and help businesses shine.
Sample · Page 1
SUMAYYA ***@SaNazdeeyah_Arewabooks@sanaztyKARAMCI WRITERS ASSOCIATION📚[karamci tushen mu'amula tagari]Bismillahir rahmanir rahim. Dukkan godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai kowa tsira da amincin Allah su tabbata ga fiyayyen halitta annabi muhammad(SAW).Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne, ban rubuta dan cin zarafin wani ko wata ba, dan haka idan labarin yazo daidai da na wani ko wata to hakan ba komai bane face arashi.Gabaɗaya littafin tukuici ne gareku:Mdm AlhadjiUmmu RamlatSalma kaboUmmu SafiyyaMaman BilalNagode sosai da gudunmawarku a gareni Allah ya saka da alkhairi.Ban yarda wani ko wata ya yi amfani da labari na ta wata siga, ko a juya shi zuwa audio ko youtube ba tare da iznina ba, a kiyaye!11/05/2024Page 1Duk da cewar yana da ƙarancin mai a motar shi amma hakan bai hanashi shatata gudu a kan kwalta ba. Dan ma dai safiya ce dan lokacin ko 8 bata yi ba...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.