FreeArewaPen original
DANGIN MUTUWA
- 1views
- 39chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
writer
Sample · Chapter 1 & 2
*DANGIN MUTUWA🔥*A story of full hatred, vengeance of the spirit, betray, unconditional love and heart touching.*STORY & WRITTEN BY *FATIMA ISA MANU ( DR TEEMAH ✍️ )* *SAHIBAR JAJIRTATTU*Comments section: *** neman littafin *DANGIN MUTUWA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following din channel ɗi na dan samu_👇___________________________________ **** WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️(J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*DIAMOND 💎 STAR ⭐* *LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️* *(We stand together)* 🤝🤝🤝___________________________________*PAGE 1 & 2**BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*Typing ✍️ Date 18/10/2024Da sauri ta fito daga cikin toilet din har tana k'ok'arin faɗi, matashiyar da ba za ta wuce shekara ashirin da hudu ba a duniya, doguwa ce fara siririya sai ƙaramin bakinta da ya ƙarawa dogon fuskanta kyau.Numfashi take fitarwa a wahale tana kiran sunan su da karfi." AMJAD! RUMAISA! MARWAN! help." A tare suka tashi daga zaunen da suke, wani saurayi ne wanda akalla bazai wuce shekara ashirin da biyar ba ya nufo gurin da take da sauri.Bugesa ta yi tana k'ok'arin guduwa, kama ta ya yi yana cewa." AYMA me ya faru?." Kuka ta fashe da shi tana cewa." MARWAN na ji suna zuwa." A razane RUMAISA ta ɗaura hannu a kai, cikin kiɗima ta soma cewa." Na san ni ce gawar gaba, dama sun tsane ni, wayyo ni." Saurayin dake zaune a kan gadon ne ya ja tsaki yana lumshe ido, juyawa suka yi suna kallon shi, MARWAN ne ya ce." AMJAD baka ji me yake faruwa ba ne?."Cikin siririn muryansa ya ce." Then sai na fara kuka? Kun hana mutum yin barci, mtsw." Ya ja tsaki.Ƙulewa AYMA ta yi, hakan ya sa ta ce." Kai fa na lura kwata-kwata baka cikin bil adama, kuma.." Maganar ne ya maƙale ganin an turo ƙofa.Wutan ɗakin ne ya ɗauke na wasu seconds kafin ya kunnu, da sauri suka ja baya suna kallon yaron.Kamar dodo saboda gajarta, gashi baki sosai sai fararen idanunsa da shi kaɗai ne abu me haske a jikinsa.Dariya RUMAISA ta sa tana cewa." Wannan ai jinjirin biri ne." Dariya suka kwashe da shi, MARWAN na cewa." Da alamu irin mutanen nan ne da aka ce za'a haifa a ƙarshen zamani."Jin suna ta surutu ya sa AMJAD juyowa, saura kaɗan ya gudu amma sai ya tsare...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.