FreeArewaPen original
ƘAUNA DA KADDARAH
- 1views
- 48chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
💫ƘAUNA DA KADDARAH 💫 (Love and Destiny) Na UMMUH EYSHAL Mrs. Alkali بسم الله الرحمن الرحيم*Da sunan Allah me rahma me jin kae,Godiya ta tabbata ga ubangijin talikae wanda yabani damar fara rubutamuku wannan littafin,Amincin da taslimi sukara tabbata ga annabin mu annabin rahma annabi muhamammad salallahu alaehi wasallam**Sadaukarwa*Na sadaukar da wannan littafi ga maigidana, masoyi na, ginshikin farin cikina kuma uban Ya'ya na.Nagode da ƙauna, fahimta, da goyon bayan da ka ke bani a kowane mataki na rayuwa. Haka kuma ga yayana kuma ɗan uwana na jini, *Bashir Ahmad Musa*, wanda kalmominsa suka zame mini garkuwa a lokacin da zuciyata ke da rauni. Ku biyun kun taka rawa ta musamman a...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.