FreeArewaPen original
𝒀𝒂𝒓 𝑵𝒐𝒍𝒍𝒚𝒘𝒐𝒐𝒅
- 1views
- 15chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
_PRETTY SK ce_ *"I am a writer — not for fame or fortune, but because I find purpose in breathing life into stories that touch the heart and awaken the soul. My tales carry lessons, love, secrets, and unspoken dreams. Through writing, I create a world where pain finds healing, l...
Sample · E.P1️⃣⏩2️⃣
𝒀𝒂𝒓 𝑵𝒐𝒍𝒍𝒚𝒘𝒐𝒐𝒅_TAP THIS LINK TO JOIN MY GROUP👇_*** THIS LINK TO JOIN MY CHANNEL👇_*** THIS LINK TO JOIN IN AREWAPEN 👇_https://arewapen.com/u/prettys01 *✽»≿━༺🌹﷽🌹༻━≾»✽* _In the name of Allāh the Entirely Merciful, the Especially Merciful.__Godiya da yabo su ƙafa tabbata ga ubangiji talikai mamallakin sammai da kasai Allah❤️.__Tsira da amincin Allah su Kara tabbata ga fiyayen halita annabi Muhammad (s. a. w)❤️_ *GODIYA MARA IYAKA*_Ga dumbin mabiya litattafaina a duk inda kuke cikin kasar Allah. Ina matukar alfahari daku, kuma ina kaunarku kamar yadda kuke kaunata 😍💃 nima PRETTY SK Ina ƙaunarku har cikin raina 💋❤️._> “I will succeed. Not immediately. But definitely.” in shaa Allah. *GARGAƊI*_Wannan littafin mallaka nawa ne *Pretty SK ✍️* , Ina Gargaɗin kar wani ya sauyamin komai dake cikin littafin nan, sannan kar a sanya min shi a YouTube ko wani website ba tare da izini ba, ga duk mai son karantawa ko wasu daga takadduna to direct ya min mgana._> *** \ ***._WANNAN ZAZZAFAN SHIRIN MAI TAKEN 𝒀𝑨𝑹 𝑵𝑶𝑳𝑳𝒀𝑾𝑶𝑶𝑫 ZAI ZO MUKU DA SABON SALO MAI BAN MAMAKI, HARGITSI MAI CHAKWAKIYA, ƘADDARA MAI RADAƊI, FARINCI MAI YANKE WA DA HAƘURI MAI CUTARWA......HMMM DUKKA DAI A CIKIN LITTAFIN NAN *ƳAR NOLLYWOOD*._*_ITA SAM BA KANNYWOOD TAKE SO BA, HOLLYWOOD TAKE SO AMMA GANIN YA MATA NISA KUMA AKWAI MATSALA YASA TA KOMA SON NOLLYWOOD GADAN-GADAN, BA TA JIN DUK DUNIYAR NAN AKWAI MAI HANATA FILM ƊIN NOLLYWOOD......... HMMMM KU DAGA NAN KUSAN AKWAI MATSALA NA MUSANMAN._* ______________________________________💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️(J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️🕊️ *May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*Much love and respect to each and every one of you. ❤️🔥 *Keep shining, JAW family!* 🌺 *JARUMAI WRITER'S TEAM📚✍️*_Jarumta shine taken mu, Rubutu shine madubin mu, basira shine aikin mu, motsa zuciyar masu karatu shine baiwar mu, mun rungume alƙalami dan haskaka al'umma_______________________________________ *𝒀𝒂𝒓 𝑵𝒐𝒍𝒍𝒚𝒘𝒐𝒐𝒅**Dream – Love – Rebellion – Evil – Drama & Hatred* Story and writing✍️ ```𝐏𝗿𝗲𝘁𝘁𝘆 𝐒𝐊``` ~SAKINA ABDULLAHI~> *PRETTYN JAJIRTATTU 💪✍️*_BOOK ONE IS FREE🥰__E.P________1️⃣⏩2️⃣_“ACTION” Faɗin wani ƙaton baƙin mutum dake zaune kan kujerar roba.Yana sanye ne da riga t-shirt...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.