BLOOD CROWN (THE HEIRS APPARENT)Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

BLOOD CROWN (THE HEIRS APPARENT)

  • 1views
  • 41chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Hey there! I'm SultyWrites AKA youngwriter. The Author of 10 fictional stories📚 A writer who believe that words have the power to inspire, to heal, and to transform. I aim to craft stories that reflect the beauty of our shared human experience, with all its complexities and n...

More from @swrites22

Sample · PAGE ______1 & 2

👑🩸BLOOD CROWN🩸👑🔥{THE HEIRS APPARENT}🔥             _A heart-touching, yet unrelatable love story, set amidst powerful royalty, with a mysterious green snake slithering under the green grass, rivalry wars, and witches wielding ancient power._⭐MALLAKIN⭐               SULTYWRITES                          A-K-A               [YOUNG WRITER]✍️                                  *BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM*Da sunan ALLAH mai rahama mai jin ƙai. Ya Allah ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al'umma, ka kuɓutar da hannu na daga rubuta abinda zai cutar da wani na da ni kai na.___________________________________*STARS TALENT WRITERS*.*** masu amfani da salo na zamani, koyarwar addinin Musulunci game da faɗakarwa, ilmantarwa, nishaɗantarwa haɗe da wa'azantarwa! Salonsu ya banbanta! Suna tafe da sabon salo mai ƙayatarwa da ilmantarwa._STEP 1 ___________________________________   Tsananin zafin ranar daya tsananta ne yasa ta sake duba wayarta a karo na ba adadi, daidai lokacin da agogon ya nuna karfe 1:30pm, sautin ƙaraurawar tashin dalibai data jiyo ne ya sata sauke zazzafar ajiyar zuciya, matashiyar budurwar ce mai matsaƙaitan shekaru, kyakkyawa ce, olive skin colour ce, haka fuskarta ta kasance oval shaped, tana da wasu deep eyes masu haske yayin da eyeballs din suka kasance masu dan tsini domin ba flat suke ba gabaɗaya, tana da yalwar gashi wannda hakan ya gaza ɓoyuwa saboda wasu kwantattun gashi da suka zagaye goshinta har zuwa gefen kunnuwanta, haka zalika gashin girarta dana idanunta kamar na Wadda tayi fixing, tana da hanci dan daidai tare da karamin baki me launin light brown.Kaɗan kaɗan take buga wayar hannunta a Kan lips ɗin ta tana kallon yaran dake rububin fitowa daga makarantar, wata kyakyawar yarinya ce da baza ta wuce shekaru 7-8 years ba ta fito tana kalle kalle. "Shazeen". ta ƙwalawa yarinyar Kira Wanda hakan yasa ta juyo da sauri zuwa saitin da taji kiran, kwasowa tayi a guje tana zuwa ta faɗa jikinta cikin jin dadi ta ce, "Aunty Hushaima yau kinzo da wuri"."Eh, Amma na sha dukan rana ai, maƙaryaciya kawai, kika cemin yanzu 1 Ake tashin Ku? Yaya Yana makara zuwa ɗaukanki har sai kowa ya watse yake zuwa?"."Whl ALLAH Aunty Hushaima 1 ne, yau ma assembly ɗin da aka sakeyi yanzu ne ya sa ba a tashemu kan lokaci ba, kuma ma munyi practical na tie and die ne, kinga ba". Ta ƙarashe Tana nuna Mata hannuwanta da gaban rigarta wa'annda sukayi staining.Riqo tsintsiyar hannunta tayi suka fara tafiya tana faɗin, ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters41
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play