FreeArewaPen original
ADNAN (The Artist)
- 1views
- 54chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
My name is Khairi, and I am a passionate writer who finds life in words. Writing is not just a hobby for me; it is my voice, my escape, and my power. I specialize in emotional and dramatic storytelling, especially stories centered around love, jealousy, deep affection, and human ...
Sample · ƊANƊANO
DAGA MARUBUCIYAR:-RUFAFFEN DUMAABIN BOYESHINGEN ƘAUNADABAIBAYIZUCIYAR MUTUM A CIKIN IDOD.SVote@*** khairi_muhdArewabooks@Khairatup0110/4/2026ƊANƊANO DAGA LITTAFIN ADNAN (THE ARTIST)Fitilun filin wasan na haskawa cike da salo mai ɗaukar hankali, kamar rana na son saukowa ƙasa.Ta ko ina mutane ne suna ihu,suna kiran suna ɗaya tilo. "Adnan! Adnan! Adnan!" Amma Adnan Artist yana can zaune a bayan fage ,ya jingina da kujera yana zuƙar sigari da hannun sa na hagu. Wayarsa na daga ɓarin damansa. Fuskar sa babu walwala ko alamar farinciki ko motsin kirki ya kasa yi kamar ma bai san don shi mutanen nan suke tsaye ba suke kuma ihu. Managern sa kuma amininsa Sahib ya shigo ciki da sauri gumi na tsatsago masa a goshi."Don Allah Adnan," ya faɗa cikin rawar murya. "Adnan! Mutane sun cika filin wasa. An biya ka kuɗi masu yawa don wannan show ɗin. In ka yi show ɗin nan za ka kafa tarihi..."Adna...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.