AASIYAHFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

AASIYAH

  • 1views
  • 10chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer👈

More from @mamuhgee

Sample · 1

AasiyahBy Mamuhgee1DEDICATED to the sole owner of the name (Asiyah Ahmad Bala Gummi) A gift for you on your 30th.They say 30 is a milestone.And somehow on this milestone I get to give you something that carries your name AASIYAH,Thank you for every push,every encouragement,every conversation,every reassurance, and every moment you reminded me not to give up.So when I thought about what I could possibly give you on your 30th birthday,I realized that perhaps the most beautiful gift I could give you is something that will carry your name long after this moment has passed.This is my 30th gift to you🤍A story born from my heart, carrying the name of someone who has held a very special place in it.Happy 30th birthday, my AASIYAH🤍May Allah bless your new decade with everything your heart quietly prays for, and may He reward you for every way you have been a light in my life AASIYAH for you, with love💋********BismillahirRahmannir RaheemAllah ya bamu ikon gamawa lafiya kaman yanda zamu fara lafiya da ikonsa.RF Prison BilenTuesday 01 sept 20261:34 amKaman yanda agogon Nigeria ya nuna karfe daya da mintina talatin da hudu na tsakar daren daidai wannan lokacin koina yayi tsit kowace hayaniya ta lafa babu sautin komai,Wata black BMW X5 ce wadda batada kowace hayaniyar tafiya da sautin engine sbd kudin da suka amsa kudi ne suka siyeta wadda kalar black dinta yake wani sheqi daban a cikin duhun daren ta iso bakin babban makeken gate din prison din wanda yakeda tsaro sosai da hasken lantarki ta koina tareda security cameras.Tin kafin motar ta iso daf da asalin main gate din na farko kenan security cameras suka nunawa shugaban gurin motar wadda ta sakasa miqewa tsaye a natse daga kan lafiyayyar kujeran office dinsa dayake zaune yana waya yayi sallama da wanda yake wayar a tsanake yana nufar kofa ya fito kai tsaye yana nufar kofar daya san nan motar zata iso ta paka.Su kuwa securities din gate din tin bata qaraso ba aka kashe kowace camera dake hanyar dukkanin gate din tin daga na farko harna karshe da duk hanyar da motar zatabi aka tsayar da komai tareda wangale gate din sbd motar bata tsayawa koina ko slow a koina saita isa inda zata tsaya a ciki,Motar kuwa na isowa haka ta wuce da wata irin nutsuwa da kwanciyan hankalin mai tuqata babu abinda ake gani a motar bayan sheqinta dan kuwa kaf securities din dake wannan aikin na bude gate ga koma wanene a cikin motar babu wanda ya taba ganinsa koda kuwa inuwarsa ce abu daya ne kawai suka sani shine ranakun zuwan koma waye a prison din kuma a daidai wannan lokacin da babu kowane dan adam dazai taba samun dace da saar ganinsa.Ratsa cikin gate din motar tayi wanda haka tsananin hasken dake ratse da hanyar da motar ke tafiya yake ragewa ahankali cikin wani irin tsarin da babu kuskure a cikinsa ko daya.Motar na shigewa aka r...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters10
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play