KANWAR SHEHUFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

KANWAR SHEHU

  • 1views
  • 11chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 2

الله الرحمن الرحيم Baba Nura ya tsaya kallon ta saboda yarinyar ta bashi mamaki kamar bazata iya faɗar haka' sai gashi ba kunya ba tsoron Allah tana faɗa ma mahaifin ta wannan maganar ya ce'' Jawahir ke yanzu ni kanin mahaifin ki kike faɗa ma wannan maganar?".      A'a baba ni ba magana na faɗa maka ba illa gaskiya! Tunda baba na ya mutu ka ƙara waiwaya mu nida mahaifiya ta ? Tun lokacin da aka raba gado ku ka amshi nawa waye ya ƙara taimako na? Daga kai har "gwaggo ba wanda ya kara zuwa wai ya ga ya muke ci game da rayuwa, sai yanzu za'a zo ace wai aure a'a bazata sabu ba bindigar soja a ruwa wallahi ta idasa maganar tare da barin ɗakin!"       Ehh! Lalle "dije kin koya ma yar ki rashin kunya tabbas, ku tabbatar da magana ta sai na aura mata shi ko tana so ko bata so bai daman ba abinda ke gaba na shi zanyi, ya tashi ya fita fuuuuu...."      Bayan a wanni Inno ce tare da jawahir zaune a kan tabarmar kaba suna cin abincin rana ta kalli jawahir tare da faɗin mi yasa kika ma babanki haka?   Ƙwalla ce ta kawo cikin fararen idanun ta ta ce'' wallahi bana san auren wannan mai shaye-shayen inno taya zai ce zai min aure da shi? Nidai bana so kuma ni karatu zanyi ba aure ba yanzu, ina so na zama likita yanzu idan aka min shi ai za'a lalata min shiri na ta idasa faɗa tare da matso ƙwalla!"          Ita kanta inno ɗin tausan yar ta ya kamata ta ce'' to ki daina ma babba rashin kunya don Allah rashin kunya bata da ƙyau  fa nan dai ta cigaba da mata nasiha mai ratsa jiki......"        *Baba Nura* Yana tafe yana ni wannan yarinyar zatayi ma dibar albarka? Kamar ni babanta ai da uban nata na raye ba zata yi haka ba, amma yanzu tunda ko tai min haka zata gani a ƙwaryar shanta gida ya faɗa ko sallama babu, matar da ke tsakar gida ta ce "malam lafiya nake tajin maganar ka tun kafin ka shigo cikin gidan??" Hmmm!. Bari ke dai naje gidan su wannan yarinyar ne kan batun auren ta da "jibo amma ta watsa min ƙasa a ido wai bata san shi, ita ba zata iya auren mai irin halin sa ba!'' Ohh to kai "malam duk wata mace mai hankali ai ba zata so ta auri jibo ba duba da halin da yake ciki ni kaina na goya mata baya wallahi, taya mace mai hankali da natsuwa ace za'a ɗauka a ba wanda ko sallah bata dame sa ba a'aa ba zai yiyu ba auren budurwa da ciki ba...!    Ikon Allah ashe ina da maƙiya dai a cikin gidan dole na tashi tsaye tabbas...          * Zaune suke a falon Alhaji suna cin abinci "aunty ta kalli Alhaji tare da faɗin ina san zan yi tafiya gobe?" Kallon mamaki yake bin ta da shi tare da faɗin na faɗa maki bana San sai unguwa tazo gab sannan kice min haka ko? Amma kinki dai n...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters11
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play