Awara: Soyayyar AzimaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Awara: Soyayyar Azima

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

I love reading and writing Hausa stories. Follow me for sweet stories.

More from @aminamustaphaabd252

Sample · Chapter 1

............gosulone a hanyar, kasancewar hanyar wucewar ƴan kasuwa ce. saboda ta kasance da karamar kasuwa a gurin, shine ya haddasa gosulo mara kyau. da dama kusan kullum zaka ga gosulo a hanyar. sai yar kura dake tashi saboda wucewar a baban hawa, a titin da ba wani na azo gani bane, saboda ba gyara ke gare shi ba, gefe guda masu sana ara hannune ke a gefen hanya suna tafa ma da sanar su ........kamar yadda a gefe guda wata budurwar yarinya da zata kai kimanin shekara 18 aduniya ke siyar da awara, tanata fama da kostoma masu sayan awara, hakan be bani damar ganin fuskar taba. sai fama sharce gumi take saida ta kai kimanin awa daya a gurin, kafin tasamu ta kammala siyar da awarar'  ta ƙare tas sai kabejin da take zubawa da yahi raguwa, mikewa Tayi haka ya bani damar ganin fuskar ta, baka ce sosai wanda wahala da yanayin rayuwa yakara maida fuskar Tata baka, ba wata kyakkyawa ɓace sosai Amma tana iya yuwuwa harda wahala ne ya bohe kyan nata' saide kana iya kula da manya manyan idanunta farare kal, inbanda su babu wani abu fari dake tare da ita. tana sanhe cikin kodadiyar atanfa wadda tasha faci sosai, dan duk an ɗinke ta da zare da allura. wani ya sake fakewa an kuma hin wani Dinkin aka.sai hijjab kalar blue dake a jikinta shima yaga duniya, saide tsatsaf yake: ba zaka ce da guga ba baza kace babu ba, babu sukuizin haka kuma babu guga.....Hada kayan da take siyar da awarar da botukan Tayi gefe, sannan ta fara kwalawa wani yaro dake gefe can da bokitin lemon aya da zoɓo harda jinja kira "Usman! Usman!" Cikin siririyar Muryar ta me dadi da sanyi take kwala me kira, wadda a kaf jikinta bayan idanunta babu wani abu wanda za kaso sai Muryar ta, da sauri yaron da take kwalawa kira yataso da botikansa 2 a hannu. shide farine saide wahala da yanayin rayuwa yasa gaba ɗaya a kode yake, kayan jikinsa kamar nata suma a feke.wani gurin yasamu al barkacin zare da allura an gyara wani gurin an barshi amma tsatsaf suke kuma kyakkyawane wanda sam baza kace kanninta ba ne, dan shi wannan kana ganinsa kaga zubin fulannin asali. fulannin ma na bangaran kyawawan "gani yaya Azima awarar ta kare?" Yaron yafada cike da biyayya ga yayar tasa, wanda a shekaru baze huce 13 ba "Eh Usman ta kare dauki wasu daga cikin kwanukan, Ni sai na tema kama da botikanka" kai ya gyada mata yana diban kayan da Tayi suyar awarar yahi gaba. itama tana daukar botikansa tana binsa a baya cikin tafiyar ta tanutsuwa da tazame mata jiki.....Kowa dake kasuwar sun tashi yan mata sun hadu suna tafiya suna hira, amma Ita daga ita sai kaninta babu me kulata daga mazan har matan, tun abin ada na damunta har de yadena damunta, da temakon innarta da take mata nasiha a koda yaushe, bata taba wani saurahi da yataba cew...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play