FreeArewaPen original
GIDAN BALARABE
- 1views
- 24chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciyar Littafan Hausa
Sample · Chapter 1-2
*🪴GIDAN BALARABE🪴* BY *🪴MAMAN NABEELA🪴* *MOONLIGHT WRITER'S* *ASSOCIATION* بِسم الله الرحمن الرحيم 👯♂️ *INA TAYA* *ƊAUKACIN* *AL'UMMAR DUNIYA* *MURNAR ZAGA* *YUWAR* *SHIKARA ALLAH YA SA MUN SHIGA A SA'A* *AMEN* 👯♂️ ~_TSOKACE_~ ;wannan littafin ƙirƙiraren labari ne duk wanda yayi dai dai da rayuwar sa yayi hakuri a rashin sani ne.🅿️1️⃣↔️2️⃣“Wallahi Hauwa baki isa ba kinyi kad'an, ni da gidana ni nake da ikon faɗar abinda na ga dama akan ku ke da 'ya'yana kuma dole a bi in ba haka ba ranki yayi mummunan ɓaci" Adamu ne ke wannan maganar cikin faɗa, yayin da Hauwa ke sauraronshi tana daga gefe kanta akasa a ranta tana tunanin ko yaushe Baban Khadija zai daina wannan halin nasa na saurin hassala, magana kaɗan sai faɗa in dai magana ba tai dai-dai da ra'ayinsa ba, ba zaman lafiya, magan...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.