FreeArewaPen original
kyautar koda
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hey! I'm Ruqayyah Haroon, well known as π½ππππΈπππ, I'm a Nigerian writer, welcome to my page and happy reading β€οΈ
Sample Β· 1-2
ππKYAUTAR KODAππ(It's about love, sacrifice, hatred, and destiny)*First edition*_by Noor Eemaan_βοΈπ***@NoorEemaanIn the name of Allah, most glorious, mostmerciful.Allah ya bani ikon rubuta d'aidai, ya hane ni da rubuta akasin haka...π*Wanna labarin k'irk'irarren labari ne, nawa ne, mallaki nane.., ban yarda a juya min shi ta kowace siga ba, ko karanta shi a wata manhaja ba tare da sani na ba, idan kunne yaji...*Alhamdulillah dukkanin yabo sun tabbata ga ubangiji mai sammai da kassai, am back again da wasu novels har biyu KYAUTAR KODA da PAPI NE! Ni Bazance komai ba, Amma ina tabbatar muku zaku so novels dinπ― insha Allah...This whole book is dedicated to my love (Aaban)β€*_wanna book din ba sabo bane, tsofaffin fans dina sun san da hakan, ina kara reposting ne wa new fans da ma wanda yake so ya sake karantawa_*π₯°_idan kina/kana da ra'ayin karanta kyautar kod'a dan Allah ku fara bi yanzu, ba sai na yi nisa a dinga cewa daga farko, ku yi ta sani sub akai-akai_π«Editing is not allowedβ*** amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link dinIn the name of Allah, most gracious, most merciful...Page 1-2*LAGOS*_Victoria island_"RSVP restaurant" shine sunan dak'e rubuce baro baro a had'add'en restaurant di'n, duk da k'asancewa babban wuri ne, amma talaka kan iya zuwa suma su kashe d'aid'ai aljihun su.Yammanci ne da misali karfe biyar, mai cike da ni'ima da sanyin d'ad'i daga rabbul samawwati, wata K'yak'yyawar matashiyar buΙurwa ce mai k'imanin shekaru22 zaune kan d'aya daga cikin kujerun wajen, fara ce sosai, mai zagayayyen fuska, mai dauk'e da dogon hancin, fararen oily eyes, da karamin baki, tana da cikar gira haka zalika gashi idanunta masu yalwa ne, bata da jiki ko kadan domin kai tsaye za'a kira ta da siririya, saidai structure din jikinta mai kyau da tsari ne....A hankali take sipping smoothie din dake gaban ta, yayinda hankalin ta gaba daya ke kan tsadaddiyar wayar hannunta kirar *iphone 3G Kings button Wanda kudin shi zai kai $2.5 million*, ba ma wayar ΖaΙai ba, komai na jikinta daga sama har zuwa kasa tsad'add'en ne....Dan bata fuska tayi ganin kusan rabin awa tana zaune amma har yanzu Mr Daniel Paul, bai karaso ba wanda ya k'asance business partner dinsu, kuma sun yi kan cewa anan zasu hadu domin su tattauna wata muhimmiyar magana wanda na cigaban companies din su ne....Number mr Daniel ta kira yana daga wa ta fara yi masa magana kan rashin zuwan sa da wuri....Yayinda wani k'yak'yawan saurayi daya bata baya ya yi saurin juyowa jin wata zazzak'ar muryar tamk'ar busar sarewa, take zuciyar sa ta bugu domin ta, kana wani mugun sonta ya tsoki kirjin sa a lokaci daya, zai iya rantsuwa bai taba ganin mai dadin murya hadi da kyawun fuska kamar wanna matashiyar ba, take ya zaro wani babban cardboard paper ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.