FreeArewaPen original
MUGUN NUFI!
- 1views
- 67chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing is my passion❤️😍
Sample · Tallah
Ko wanne mahaifi burin sa rayuwar y'ar sa ta inganta, ya bata tarbiyyah mai kyau, ya bata ilimin duniya dana lahira, daga k'arshe ya aurar da ita ga mijin da zuciyar sa ta aminta da ingancin sa. Sai dai ni a nawa b'angaren nawa mahaifin ya kasance akasin haka, shine ya bani lasisin yawon duniya badan rashin ci ko na sha ba duk da kasancewar ni kad'ai ya haifa a duniya, bai bani ilimi ba balle na san dai-dai da ba dai-dai ba duk hanyar da ya d'ora ni a kai ita nake bi bana ko waiwaye sabida tsoro da fargabar tsinuwar sa a gare ni. Tun ina k'arama mahaifiya ta bak'in cikin abinda mahaifin yake d'ora ni a kai yayi silar barin ta duniya amma hakan bai hana shi ya daina abinda yake yi ba. A lokacin da nake cikin neman wanda zai tallafe ni ya nuna min hanyar tsira daga halaka Allah ya kawo min saurayi mai zuciyar taimako da son yaga ya d'auko ni daga wuta zuwa inuwa, ya samu gurbi a zuciy...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.