FreeArewaPen original
Mugun gani
- 1views
- 32chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Marubuciya ce
Sample · Chapter 1
Wata Kyakykyawar Budurwa ce kwance Akan Makeken Gadon ta, wacce bazata wuce shekara Ashirin da Uku A Duniya ba, kunnen ta makale da waya! kana ganin fuskarta kasan Tana jin dadin hiran da take..Karan murda handle din kofa taji, A hankali ta maida idanuwarta wajen "Baby ina zuwa please. katse wayar wayar tayi gamida duban Wacce tabude kofar."Fadila lafiya? ya naga fuskarki A turnuke? maiya faru haka?"Wacce Aka kira da Fadila, nan take fuskarta ta kara nuna tsananin damuwa, waje ta nema ta zauna gamida share kwallah."Aunty Sadee sam Abba yakasa fahimtar Maganata, Wannan dama ce da idan ta kubcemin wallahi bazan sake samu nan kusaba.Karatu A nesa ba shine yake nufin idan naje bazan rike tarbiyata ba, Pls Aunty Sadee ke kadaice nake da tabbacin idan kika tunkari Abba da wannan Maganar zai Amince"Karashe maganar tayi tare da goge Hawayen daya fito mata, wanda yasa Farin fuskarta ya canza laun...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.