FreeArewaPen original
NAZNEEN.....
- 1views
- 104chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
"Life is short, break the rules, forgive quickly, kiss slowly, love truly, laugh uncontrollably, and never regret anything that made you smile."
Sample · Trailer
A lokacin da wani ya faɗi a da'irar ƙaddara, a lokacin tauraron wani ke haskaka duniya. A duk inda aka tafi aka dawo abin da ka yi imani da shi, shi yake zama mai cetonka. Amma kuma ba duk abinda ka yi imani da shi ne zai ceceka ba. Ga wanda ya yi imani da Allah shi zai isar masa. Tsafi gaskiyar mai shi! Kuka mara amfani ga gajiyayyen jikin da ya rasa mafita, tsoro mai karya zukata. Kishi mai jagorancin baƙar zuciya ga zalunci. Rauni mai kai jiki ga jinya mara iyaka. Duniya mai ɗauke da miyagun halayya mabambanta. Sadaukarwa ga al'amari mai tsoratarwa. Tarayyar da ta haɗa jinsina biyu, zama inuwa ɗaya. Ƙaddararriyar soyayyar shiyya ɗaya... Son zuciyar da ta haifar da juyin-juya halin ɓangarori da dama! Find out: NAZNEEN...! Exquisitely Beautiful
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.