Sawun GiwaFree

ArewaPen original

FantasyFreeOngoing

Sawun Giwa

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 2

*SAWUN GIWA*_Ya take na Raƙumi_             _By_*Aishatu Abdullahi Idris*_REAL ESHAA__Wannan Shafin Kyautane Agareka *N-YARIMA* Cikin ikon Allah gashi na sake Littafi kamar yanda nayi muku alƙwari kuma shikenan yanzu na bar sunan Lazy Writer😅 Fatan Alkhairi a baki ɗaya ilahirin rayuwarka_*DR MUHAMMAD*_Ina roƙon Ubangiji Allah daya kawo mafita acikin rayuwarka dan Allah ƴan uwa mu saka wannan ɗan Uwan namu acikin addu'oin mu Allah ya bashi ikon cinye wannan Jarrabarwa._*F-R-PG 2*Direct inda Motarsa yake ya nufa kana ya buɗe ya shiga tare da yi masa key da ƙarfi ya danna hong Atsorace mai gadi dake shan shayi da biredi ya ajiye kana ya miƙe tare da buɗe masa gate ɗin hancin motarsa ya cinna waje tare da kunna ƙira'a cikin Suratul Yusuf akai-akai yake sakin Ajiyar zuciya yana bin karatun. Aransa yace shin wannan wace iriiyar ƙazamtacciyar rayuwace Malam Sa'idu ya jefa kansa ƙaramar yarinya wacce bata wuce shekara sha tara ko ashirin ba ace mutum kamarsa wanda ya kai kimanin shekara sittin yana neman lalata mata rayuwa bayan an ɗauki amanarta an danƙa masa shin daya samu damar lalata mata rayuwa ya zaiyi da wannan hakkin akansa mai zai faɗawa iyayenta shin ya zaiyi da hakkin Ubangji da kuma girman alƙawarin dake kansa. Tambayoyin da yake yiwa kansa kenan wanda ya gaza samun amsar su sosai yake sharara gudu akan titin cikin minti goma ya isa bakin wani tangamenen gate da aka ƙawata da ginin alfarma kana baki ɗaya ginin gidan zagaye yake da bishiyoyin dogon yaro ga wasu fitulu masu kyau da tsari daya sake ƙawata kyawun wajen. Hong ya danna da ƙarfi cikin sauri wasu manyan mutane dake sanye cikin shiga kala ɗaya Jan riga da ratsin kore kansu da rawani yayin da hannunsu ke riƙe da wasu manyan dorinai wanda ke nuni bisa duk kan alamu dogaraine. sukayi saurin buɗe masa gate ɗin. Cike da nutsuwa ya shiga cikin tangamenen gidan da wasu irin Inrer lock mai kama da glass ke shimfiɗe aƙasa kana yayi Parking motarsa Wanda aƙalla wajen zai ɗauki motoci sama da goma.Ahankali ya ziro ƙafafunsa waje tare da fitowa ya tsirawa babban coumpund ɗin nasu dake ɗauke da wasu manyan sashe guda huɗu masu mafisar girma baki ɗaya ilahirin gidan zagaye yake da da bishiyar dogon yaro da kuma bishiyar Konar da suka sake haskawa.Lumshe Idanunsa yayi kana ya furzar da iska mai sanyi sosai coumpund ɗin ya tsaru Wani irin gini ne na Sarakunan gargajiya me masifar kyau da tsari. Anutse ya nufi wani tsarerren sashe wanda shine na farko yayin da iska mai sanyi da sanya nutsuwa ke ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinsa cikin taku irin na zaratan maza yake tafiya...Ahankali ya tsaya cak tare da ɗaga idanunsa jin kamar hayaniya daga ainihin cikin farfajiyar gida har yayi nasaran sauƙe su akan Wata matashiyar b...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium10
16

21

Premium
Updated 2 months agoAvailable now
17

22

Premium
Updated a year agoAvailable now
18

23

Premium
Updated a year agoAvailable now
19

24

Premium
Updated a year agoAvailable now
20

Sawun Giwa

Premium
Updated a year agoAvailable now
21

26

Premium
Updated a year agoAvailable now
22

27

Premium
Updated 8 months agoAvailable now
23

28

Premium
Updated a year agoAvailable now
24

29

Premium
Updated a year agoAvailable now
25

30

Premium
Updated a year agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play