HAIRANFree

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

HAIRAN

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

A passionate writer A wife A mother A craft artist A musulma A nurse

More from @takwalam

Sample 路 001

HAIRAN 馃グ鈾ワ笍馃槶馃挃No.1Ayshatuuu*ISLAH FOODS!* Har yanzun surfe kike idan zakiyi kunu? Har yanzun wahala kike Sha idan zakiyi kunun Aya! Ya kike Yi idan kina marmarin tuwon dawa Dana alkama and you have to undergo processes kafin kiyi? Ina masu Yara da zasu fara feeding din su da semi solid, ba dai har yanzun kashe kudi kuke a siyan cereals na gwangwani ba? To kuzo na Baku labarin *ISLAH FOODS* , na maimaita *ISLAH FOODS* wadda ta kawo Mana wannan garin kunun, garin tuwo na dawa da na alkama, garin kunun Aya, pap powder na Koko, ga custard powder processed and fortified cereal na Yara a saukake, daga ziplock se tukunya, a tsaftace Babu ruwanki da surfe da Kuma nika. Contact her 馃憞馃徏馃憞馃徏馃憞馃徏*** I repeat *turare_by_ruky* are you a fan turaren wuta? Luxurious turare? Ko Kuma irin royalty scent dinnan kike so? Oils ne da khumra kike bukata? Then wannan brand din Kar ya wuce ki, turare ne da duk Wanda ya jishi se ya kalle ki saboda heavenly scent din shi, ga shi pocket friendly, lemme tell you ita kadai ce me turaren da Naga tana koyar da yadda zaki turare a gida, body scrubs and more, abinda muke cewa *DIY* Kuma duka free. Your's is just to follow her on TikTok ku bani labari.*** her on ***馃憞馃徏馃憞馃徏馃憞馃徏*** ***Cikin jirgin da ya taho daga Saudi Arabia wadda muka fi Kira da Makkah ya tsaya ya yada zango a adis Ababa dake ethopia. Passengers ne da zaka kalla ka fahimci ba wai Yan Nigeria ne kawai ba, akwai wasu Yan kasashen a ciki, kilan zasu zo Nigeria yin wani abun ne da ya shafa kasuwanci ko aiki. Karar da wata karamar yarinyar da dukka shekarun ta ba zasu wuce bakwai ba ta kwala a cikin jirgin da yasa kusan kowa Dake kusa da Dan nesa dasu se da suka ji, yasa hankulan air hostess din komawa kanta. Tuni balarabiyar hostess din ta nufe ta cikin yaren larabci take tambayar ta menene? Tana kuka tana girgiza mutumin da ke gefen ta tana Kiran " Abiey! Abiey!!"Cikin raunanniyar muryar ta, wadda zata saka dole ma kaji tausayin ta ya shiga zuciyar ka. Air hostess din ta fara Kiran sunan mutumin da Sir! Amma baiyi motsi ba, hakan yasa passengers Dake kusa suka Bata shawarar neman taimako, tuni jirgin ya Fara hargitsewa da maganganu iri irin, wasu na fadin dama tun da sukai boarding flight din daga adis Ababa to mutumin wasn't in a good condition ko kadan. Yarinyar ke ta faman daiwaniya da shi, zuwan likita da nurse din ya Dan kwantar da hankulan mutanen, ga Kuma volunteer har biyu da aka samu cikin passengers, Wanda suke doctors ne. Daya ya manyanta sosae Kuma kana kallon shi kasan ya hada iri da larabawa yayin da dayan yake matsayin matashi Wanda shekarun sa ba zasu wuce ashirin da bakwai ba, Kuma shi din Dan asalin Nigeria ne. A tare suka dukufa ba...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play