FreeArewaPen original
BAYA DA ƘURA
- 1views
- 112chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writing is my passion❤️😍
Sample · Trailer!
*BAYA DA ƘURA.*Fitattubiyar2025 Trailer!!! ........A yadda ya shigo falon zai tabbatar maka da ransa a ɓace yake, cikin fuskar sa da bata da alamun walwala a ko yaushe dan kana kallon sa zaka fassara shi a mutum mara fara'a, kuma baza'a rasa faɗa a wajan sa ba. Kyakykyawa ne mai duhun fata da madaidaicin jikin, yana da ido da dogon hanci siriri, fuskar sa ɗauke da zagayayyen gashin da ya kewaya ko ina. Ya kalle ta tana zaune kafin yayi magana cikin fusata tace, "wai kai waye gaba tsakani na dakai ne? Yayar ka ma Farida gaba nake da ita balle kai da zaka dinga min shishshigi a cikin lamarin rayuwata, ina ruwan ka da abinda na zaɓarwa kaina, har nawa aka ke da zaka dinga nuna min daidai da ba daidai ba?."Wanda take yiwa maganar yana tsaye yana jin ta ya kalle ta yace, "ba yaya ta ba, ko kece kika hai...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.