FreeArewaPen original
BAKAR RANA
- 1views
- 12chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Introduction
BAƘAR RANANAFAISAL HARUNA HUNƘUYI ***Haƙƙin Mallaka (M)Faisal Haruna Hunkuyi Shekarar bugu; 2025GODIYA Yabo da godiya sun tabbata ga Allah maɗaukakin Sarki da ya bani iko da damar rubuta wannan labari. Tsira da aminci su ƙara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W da Iyalan gidansa da Sahabbansa.FAƊAKARWA Wannan littafi ƙirƙirarren labari ne, ba a yi domin cin zarafin wani ko wata ba. Idan yayi daidai da wani ko wata to arashi ne. GARGAƊI Ban yarda a juya min labari ko a karantashi a kafafen sadarwa ba tare da izini ba.SHIMFIƊA Rayuwa kamar littafi take, kullum tana buɗewa ɗan adam sabon shafi ba tare da jiran shiryawarsa ba. Haka nan babu mahalukin da iya tserensa zai sa ya ɗauki tsere da ƙaddararsa matsayin wasa. Ita ƙaddara an raba an ba kowa ta shi. Tawa ƙaddarar na ke faman kokuwa da kunnuwana domin ƙaryata saƙon da su ke zuƙarsu daga wayar da ke kange a gefens...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.