DUHUN DAREFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

DUHUN DARE

  • 1views
  • 60chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.

More from @oumameer2671

Sample · PAGE 1

D U H U N   D A R EA 2026  N O V E LBOOK ONEAMEENA IBRAHEEM      OUM-AMEERADABI WRITER'S ASSOCIATIONNote: Wannan Labarin ƙagaggen labari ne, ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba, na yi ne domin faɗakarwa da kuma nishaɗantarwa, idan ya yi daidai da labarin wani ko wata ko kuma rayuwar wani ko wata, to akasi ne. SHIMFIƊAA wasu lokutan na Rayuwa, akwai wasu dararen da ba sa zuwarma ɗan Adam da Bacci a cikinsu, sanadiyyar wasu dalilai....wanda wasu sukan rasa Bacci ta dalilin damuwa, Wasu dalilin tsayuwa domin ganawa da Ubangiji mai Rahma, wasu dalilin karatu ne, wasu dalilin tunani mai amfani ko akasin haka, wasu dalilin farin ciki wasu kuma dalilin bakin ciki. Wasu kuma, dalilin wata rashin lafiyar da za ta hana musu yin baccin cikin salama. A yayin da wasu kuma...sukan ke ta DUHUN DARE  da mugun nufi wanda ya kan zamo silar cin amana, Sata, cin zar...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters60
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play