ƘWAI BIYUFree

ArewaPen original

ThrillersFreeOngoing

ƘWAI BIYU

  • 1views
  • 27chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter One

KANO, NIGERIAUnguwar Agadawsawa da take tsakiyar birnin Kano, daɗaɗɗiyar unguwa ce mai cike da ɗumbin tarihi. Mafi akasarin mazauna unguwar mahauta ne kuma wadanda suka gaji fawa tun iyaye da kakanni.Acikin wani ƙaramin lungu mara ɓullewa akwai wani gidan bene,  da mai girman soraye har guda biyu zubin sa tsaf na ginin gargajiyar bahaushe. Sai dai kuma an zamanantar dashi da ginin bulon siminti tun daga farkon sa har karshen sa daidai gwargwado babu yabo babu fallasa.Acikin tsakar gidan mai dauke da mayalwacin fili da bishiyar durumi da kuma ɗakuna a ƙalla guda biyar da kuma dakin dafa abinci na gargajiya,  bandaki  da kuma matattakalar bene da zata sadaka zuwa sama.Wata dattijuwa da a ƙalla za ta kai shekaru 55-60 tana zaune a wata katuwar tabarma da take malale a tsakar gidan hannun ta riƙe da rariya  tana tankaden garin tuwo.Tsakar gidan gwanin sha'awa kasancewar a...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters27
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play