FreeArewaPen original
MASARAUTAR KAIZUR
- 1views
- 61chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Hausa novel writer
Sample · MASARAUTAR KAIZUR chapter 1
👑🗡️ MASARAUTAR KAIZUR 👑 🗡️✍️Alƙalamin Nusaiba Ibraheem Rimi (Nusy bee)Marubuciyar 👇Matar khalees Barrister Hibba Siraɗin uƙuba Ƙaddararmu ce ta zo a haka And now; MASARAUTAR KAIZUR بسم الله الرحمن الرحيم Littafin MASARAUTAR KAIZUR ƙagaggen labari ne,komai da ke cikin littafin nan ƙirƙira ne,kama daga mutane,labari zuwa gari,ko da wani abu ya yi karo da rayuwar wani a zahiri,to a yi min afuwa,a rashin sani ne🙏GARGAƊI!!!Labarin MASARAUTAR KAIZUR mallakin Nusaiba Ibraheem Rimi (Nusy bee)ne,ban amince a canja labari ko a juya min ta wata fuskar ba sai da izinina Ban amince a karanta min shi a YouTube channel ba sai da izinina SADAUKARWA;Na sadaukar da wannan littafin ga shugaba,ƙawa,kuma ƴar uwa Zainab Shehu Abdullahi (Zee kumurya) alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke bright pens 🥰CHAPTER ONE*TSOKACI**DAULAR KAIZUR*"Ya'aƙub! ya'aƙub ka ta...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.