FreeArewaPen original
SARTSE A ZUCI...!
- 1views
- 172chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am so proud to be a hausa writer.
Sample · SARTSE A ZUCI...!💔 Chapter 1
*SARTSE A ZUCI..!💔* Arewabook@ayshadansabo Paid book ***.©️ Ayshat Ɗansabo Lemu ✍🏻 Dukkanin yabo da kuma godiya sun tabbata ga Ubangijin halitta,mai kowa mai komai wanda ya bani ikon fara rubuta wannan labari mai suna a sama.Ina roƙo Ubangiji ya bani ikon rubuta daidai ya kuma ya yafe kura-kuran da za su zo a cikin labarin,sannan ina jan hankali ga makaranta dasu sani cewa wannan labari ƙirƙirarren labari ne mallakin marubuciyar.Don haka a guji sarrafa ko juya mini wannan labarin ta wata fuska daban ba tare da izinina ba,yin hakan babban kuskure ne wanda marubuciyar ba za ta lamunta ba.Sannan a ƙarshe ina ma masoya albishir da cewa wannan labari zai zama na daban ne da saura,domin salon ma na daban ne kamar yadda nake fata darussan dake cikin labarin za su zama abin nazari da dubawa.Don haka kada ku bari ayi wannan tafiyar babu ku,domin bayan tarin gwarama da ƙalubale akwai tsa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.