TURƁAYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

TURƁAYA

  • 1views
  • 21chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · TRAILER

TRAILER 🎬"Lokacin da su ka je Doll factory ɗin nan abin da su ka gani a wajen shine ƙwarangwal ɗin mace a yanda binciken likitoci ya nuna musu. Sannan ba za su taɓa sanin ƙwarangwal ɗin wacece ba, to ka gani mun tsira. Sannan ka yarda da ni a kan haka, cewa babu wanda zai taɓa sani wacece wannan matar har abada""Amma karki manta cewa tun farko kin faɗa min Leen ta na da wata hujja da ta samu game da wannan doll factory ɗin, to idan kuma wannan hujjar ta yi sanadiyar tonuwar asirin mu ni da ke fa?"Juyowa ta yi ta fuskance shi ta ce "Tsakanin lokacin da Leen za ta samu wannan hujjar da zuwa lokacin da za ta kai shi zuwa kotu ka yi tunani me zai same ta. Ko ka na tunanin zan barta haka ne?" Ya ce "Ana ba ki kina ƙi, ki fahimci wani abu mana idan aka ce an samu wata hujja a cikin wannan ƴar tsanar to tabbas babu makawa recording ne, kuma recording ɗin na muryoyinmu ne. Kin san da cewa a dai...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters21
premium0
03

"A Glance That Changed Everything"

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
04

"Wounds That Never Healed"

Free sample
Updated 3 months agoAvailable now
08

The Promise He Couldn’t Keep

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
13

Collision Beyond Chance

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
17

THE SECRET BENEATH THE SCAR

Free sample
Updated 15 days agoAvailable now
19

When a Gift Becomes a Wound

Free sample
Updated 15 days agoAvailable now
20

The First Crack in the Secret

Free sample
Updated 7 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play