FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
🌸🌹🌺FUREN ZUCIYA. Flower of the heart. By Nasreel R.L. 🤍A hausa love story……. Chapter 1; Riyadh Saudi Arabia. Wani irin hucin zafi da dakin keyi sakamakon rashin window ko daya, ga wani jarababben yunwa da takejinshi kamar jikinta nacin kanshi yasa Miral mikewa jikinta dayake sanye da wani white cotton sleepwear daya koma creamy brown yayi paci paci a jike da gumi daya sa ya maƙale a jikinta ya fito da Hadadden suffar jikinta. Wani layi ne yake dibanta saboda yunwar dake neman hanata neman ma kanta mafita tayi saurin dafa bangon dakin dayake siminti ne kawai babu fenti. Wani irin warin ruma dakin keyi gashi dan karami dan baifi ya dauki mutun daya da kayanshi ba. Babu koda tabarma bare katifa a dakin, wani zanin gado ne daya ji jiki ya yayyage a shimfude dukda bawani fadi ne dashi ba amma ya mamaye rabin dakin. Kasan dakin simintin yadan burma ta wasu yan gurare ga ceiling din wanda ruwa ya dake shi alamun ruwa na zuba ta cikinshi duk ya daddago kamar zai fado kasa. Dakyar ta samu jirin ya tsaya dukda hakan wani fatsi fatsi take gani. mikewa takarasa yi still hannunta na jikin bangon bata saki ba. Doguwa ce ita a cikin mata, dan rigar bata karasa chan kasa ba dukda kuwa full size ne. Batada kiba kokadan dan har wani yawo takeyi a rigan, kirjinta kusan flat yake sai dan tudun da zainuna maka mace ce. Waist dinta so slim tommy dinta is flat kamar wanda bata cin abinci. Hips dinta ne kadai zakace da tsoka dan its wide and nicely shaped saitayi figure 8 shape effortlessly. Tanada long oval face dake dauke da manya manyan idanu, eyeballs dinta are a rich shade of brown dayayi enhacing din overall features dinta. Hacinta irin botton nose dinnan ne mai tsawo saidai ba chan chan ba lips dinta are round and medium sized. her face is giving barbie and mulan saboda the eyes makes her look very cute saboda girmansu saidai shape dinsu kuma is upturned ta karshe saiya bata wani fierce no nonsense look dazaka zata irin marasa mutuncin nan ne. Fatarta dayake mai haske saidai ba chan chan ba irin caramel African glowy skin dinnan. The shade very unique and glowy koda idan kasa ido ka kalla fatar zaka gane bata samun abubuwan dazai gyarata ko ginata. Jilbab blue ta dauka da shima ya kode wuyan yadan yage ta nade black curly hair dinta daya sauko har tsakiyan bayanta tasa wani ribon daya gama talewa ta daureshi ta dau wata black cap ta saka sannan tazura jilbab din daya sauka har kasa saidai baija kasa ba ya bayyanar da slender kafafunta dake dauke da zara zaran slim yatsu, faratanta har kyalli sukeyi. Kofar dakin ta bude wanda yama sauko daga mazaunin shi saidai ta dagashi gefe ta fita. Long corridor ne gabanta dakinta shine na karshe agurin. Bagu haske kwata k...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.