FARASHIN ABOTAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

FARASHIN ABOTA

  • 1views
  • 53chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Novelist

More from @nafisatusasaal01

Sample · 1

💸💸💸💸💸💸💸*FARASHIN ABOTA*           *NA**NAFISATU ALIYU SASAAL*    *Marubuciyar;*1. Lalacewar Agogo.2. Anje.3. Mai kwaɗayi.   4. Abu Zaid.   5. Zinare.   6. Kundina.   *BISMILLAH*1 August 20268:00pm✍🏻   *SHIMFIƊA**"HAƘIƘA ƘUDI SU NA IYA RABA ABOTA, AMMA BA SA IYA SIYAN FARASHINSA"*A Ƙasar Amurka, jihar Texas,  birnin Houston, titin Calhoun..Yammaci ne liƙis, gari ɗaure da hadari har yayyafi ya fara sauka kaɗan-kaɗan...da sauri na fito daga shago siyar da abinci da na shiga siye mintoci ƙalilan da suka gabata..Sanye nake da off-white tracksuit ruwan toka, saman kaina lulluɓe da ɓakin mayafi ƙarami..Da sauri nake taka ƙasa, saboda ba na son ruwan ya yi ƙarfi ban kai gida ba..da na san ruwan zai riskeni a hanya da na riƙo lema.Tsakanin rukunin gidajenmu da shagon da na fito akwai tazara, gashi ni ba ƙiba ba, duk saurin da nake yi sai na ke jin kamar iska ya na dawo da ni baya..Ko rabin gida ban yi ba, ruwan ya tsuge, gari ya yi duhu..ga tsawa mai ban tsoro da na ke jinsa kamar zai sauka a saman kaina..Daf da zan isa rukunin gidajenmu, idona ya faɗa kan tagar wani gidan bene..ɗauke da haske sosai ina kallon giftawar mutane ciki..Ba yau na saba ganin irin haka a ƙasar da nake ba, amma na yau sai nake ganinsa a yanayi na musamman..Tsayawa nayi ina kallonsu..kamar ba ruwana ne yake dukana ba..dalilin da wata rayuwa da na tuna a baya.. A waccen lokacin a ƙasarmu ni da Aminiyata  idan  muka gifta gida mai kyau ko mai haske inji sai mu yi hasashen sun fi kowa samun farin ciki a duniya.. a ganinmu hasken wutar lantarki ko na inji a gida ko kyan gida shi ne farin ciki..Tuna waccen rayuwa ya sa naji ƙwalla ya cikamin ido har na fara ganin giftawar mutanen da nake hangowa, dishi-dishi..A daidai lokacin aka yi Tsawa mai tsananin ƙarfi, haske walƙiya ya haske min fuska..Kaina na ɗaga ina kallon hasken walƙiyar, bayan ya ɗauke duhu ya mamaye ganina na ɗan lokaci..A wannan duhun na ɗan lokaci, gizonDuniyar ƙasata Nijeriya, jihar Jigawa, ƙaramar hukumar Auyo, ƙauyen Gamsarka, ya gilmawa ganina, har nake ji na kamar ba a birnin Houston ba kamar a can nake a tsaye..Murmushi na yi mai tafe da hawaye.. na fara jan ƙafata..duk jan ƙafa ɗaya tafe yake da tunanin abubuwan da suka faru da ni a baya..Kafin na shiga gida jikina ya fara rawar sanyi..Kamar zan faɗi ƙasa, haka na isa, na fara ƙwaƙwasa ƙofa..Toyosi abokiyar zamana kuma abokiyar karatuna, ƴar asalin ƙasar Nigeria ce buɗe min.Tana buɗewa ta ganni a tsaye ina rawar sanyi, jikina jiƙe sharkaf da ruwa.. manyan idanunta ta zaro, ta kamoni, cikin harshen nasarar da ya zauna daram a harshenta kamar shine asalin yarenta ta ce;"Hinduu! garin ya ya kika taho cikin ruwa? Maimakon ki tsaya sai an gama ruwan tu...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters53
premium28
26

26

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
27

27

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
28

28

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
29

29

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
30

30

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
31

31

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
32

32

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
33

33

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
34

34

Premium
Updated 16 days agoAvailable now
35

35

Premium
Updated 16 days agoAvailable now
36

36

Premium
Updated 16 days agoAvailable now
37

37

Premium
Updated 16 days agoAvailable now
38

38

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
39

39

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
40

40

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
41

41

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
42

42

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
43

43

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
44

44

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
45

45

Premium
Updated 12 days agoAvailable now
46

46

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
47

47

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
48

48

Premium
Updated 8 days agoAvailable now
49

49

Premium
Updated a day agoAvailable now
50

50

Premium
Updated a day agoAvailable now
51

51

Premium
Updated a day agoAvailable now
52

52

Premium
Updated a day agoAvailable now
53

53

Premium
Updated a day agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play