NI DA YA NABILFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

NI DA YA NABIL

  • 1views
  • 5chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hey there! I'm SultyWrites AKA youngwriter. The Author of 10 fictional stories📚 A writer who believe that words have the power to inspire, to heal, and to transform. I aim to craft stories that reflect the beauty of our shared human experience, with all its complexities and n...

More from @swrites22

Sample · 001

_ NI DA YAYA NABEEL _  _YOUNG WRITER✍️_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM__ Kamar yadda zan fara rubuta littafin nan lafiya ina roqon Allah ya bani ikon kammalashi  lafiya. AMEEN__ ina roqon allah ya bani ikon rubuta daidai ya kubutar da hannu na daga rubuta kuskure_* 001 *"Nabeel wai me kake nufi da mu ne tunda kasa kafa Ka dauki matarka kabar garin nan kusan shekaru uku kenan, ka ma manta da batun mu. Wannan yana nuna ko bayan ran mu baza ka duba yan uwan Ka ba ko? Tho Ka sani ba jumaymah kadai ke da hakki a kanka ba muma muna dashi a matsayin mu na iyayan ka. Sannan kuma kana sane ai da batun Assum, kuma kasan itama tana da hakki a kanka tunda matarka ce. Ka kuma san halin mahaifin Ka sarai whl lokacin da ya sa na cika ba karamin aikin sa bane ya dauko ta ya biyo Ka da ita, dan kai dai baka isa Ka ɓata musu zumumcin su ba, dan ba kanka aka fara wanna auran zuminci ba kuma ba kanka za'a gama ba".Da wata irin sassanyar murya me cike da nutsuwa ya ce, "kiyi hakuri mommy, ban manta ba in sha ALLAH muna hanya, zuwa next week zamu shigo". Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce, "Shikenan Allah ya kawoku lpy, kuma zan baka shawara wannan boye boyen da kakewa Jumaymah duk ba zai kai ka ba, ya kamata by now Ka sanar da ita dan tasan ba ita kadai bace".Dan jim yayi kafin a sanyaye ya ce, "Amma mommy......"."Kai dallah rufemin baki, na gaji da jin wanna shashancin naka, ga ka dai kamar namiji amma a bangaren gidanka kana son zama shagiri girbau. To ka bar ganin Ka haka abinda zan hango ma ko jirgin sama Ka hau baza Ka hango ba shiyasa nake baka wannan shawarar".Jin yayi shuru bai sake cewa komai ba ya sata faɗin, "In kaga dama ka dauka in kaga dama ka zubar ya rage naka". Tana faɗin haka ta kashe wayar tana mita haka kawai in sha wahalar dan nawa ni kaɗai yanzu kuma daga sama wata takurarriyar yarinya tazo ta canjawa yaro na tunani, to ba zai yiwu ba Whl. Maganarta ta katse ne sakamakon shigowar wasu yan mata guda biyu dayar na dauke da wata baby da bata fi 1 year ba, dukkan su sanye suke da jilbab ɗin da har jan ƙasa yake.Murmushi ne ya wanzu akan fuskar mommy ta kalle su tana faɗin, "Oyoyo yan albarka, Assuma har kun dawo kenan?". Zama sukayi a gefe da gefenta sai ya zama sun sa mommyn a tsakiya. Sauke yarinyar dake kan kafaɗarta tayi ta kwantar da ita kan gadon, cikin zazzaqar muryar ta mai dadin sauraro tace, "Whl kuwa, mun dawo mommy"."Ai baki ga irin wahalar da muka sha ba Mommy, kamar zanyi ihu haka nakeji kuma duk laifin Asum ne da shegen taurin Kan tsiya kamar mutanen farko, saida nace mata mu jira hamma sameer tunda naga fita zaiyi sai ya sauke mu, tunda su direbobin gidan nan sai Ka tashi fita Ka neme su Ka rasa. Amma fir baiwar Allah nan tace baza a tsaya ba, ita kuma adda sofy kamar wadda take tsoron ta tace Eh Muje kawai mu tsari abun h...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters5
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play