HABIBULLAHFree

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

HABIBULLAH

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Writer

More from @queenmeemi

Sample · Shafi na daya

Reposting🌻 *HABIBULLAH* 🌻  [4:59pm, 19/04/2016]  ☁️ *HABIBULLAH* ☁️  *By*  Queen meemi bashir  NWA  ◆ 1 ◆  Sauri ya ke yana kulle d'an A kurkin d'akinsa, wanda ya ke tamkar shago, ba komai ne aciki ba, in ban da kayansa da wata jemammiyar katifa, gefe kuma ga wata Akwati duk ta fita hayyacin ta, hannunsa ne ke ta rawa saboda tsabar yunwar da ya ke ji, da k'yar ya samo muk'ullin k'ofar d'akin ya janyo d'akin yana k'ok'arin rufewa.  "Habib! habib!! habib!!! ya ji ana ta k'wala mai kira,juya wa yai ya tsaya yana kallon mai kiran ,ya san dama za'a rina, nan da nan jikinsa ya kama rawa, dama ga yunwa nacinsa hakan ya sa ya dad'a rikicewa don yasan kwanan zencen. Da zuwansa ya ce:  "Habib nai maka ta marmari nai maka ta arziki, amma kak'i ka ban kud'in hayar ko? to yau zan maka ta tsiya, ba ni kud'ina, ko ka tattara ko matsanka kai gaba ina sauraronka."  Tsugunnawa Habib yai yana rok'on Malam Habu akan ya k'yaleshi, amma fafur ya bud'awa idonsa toka ya ce sayya bashi kud'in sa,habib ya rasa me ke masa dadi sai dawurwura yake yana caje aljihunsa, wata yagaggiyar Naira d'ari biyar ya zaro a aljihun wandonsa ya mik'a mlm habu, shi kuwa ya Juyar dakai fuskar nan a tamke, cikin in ina habib ya ce:  "Malam Habu dan girman ALLAH da Annabi ka karb'a zan ciko maka dubu d'aya da d'ari biyar d'in, shago zan tafi ko Allah yasa a dace. Tausayinsa ne ya kamashi, ta yanda yaga hannunsa na rawa, ga idanuwansa sun fada sunyi zuru -zuru sai layi yake tamkar zai fadi. malam habu ya Karb'a ya danna a Aljihunsa ya ce:  "Allah ya soka yan tausayin sun bijiromun  amma Zan kuma biyowa."A sanyaye ya kalli gabas da arewa, siririn hannun sa na rawa, tamkar wanda baya ganin gabansa saboda yunwar dake cinsa, hanya kawai ya mik'a yana tafiya,kana ganinsa kaga yunwa na cinsa, dama naira d'ari biyar d'in ya ke saran ya sai abinci da ita na dari biyu sauran canjin ya sai littafin makaranta. Amma ga abinda ya faru,siririn tsaki ya saki ya na tafe yana tunani.Wucewa yai ta shagon Sauk'i kansa a sunkuye, k'wala mai kira Ado sauk'i yayi ya ce:"Malam HABIB ina zuwa haka?."Cikin halin rashin son yin magana ya ce: "Wallahi za ni kasuwa ne ko dako na d'auka" Dariya Ado sauk'i yai "haba dai! ai kafin ka kai bakin titi ka fad'i,bari kaga,nan ya juya ya d'auko mai wani ragowar d'umame na jallof rice da pure water d'aya.ya bashi  Da sauri ya karb'a, siririn hannunsa kamar ba zai iya rik'e ruwan ba.Cikin mintuna k'alilan ya tashi da Abincin, godiya yayi ta masa cike da jin dad'i.Da k'arfinsa ya tashi ya doshi bakin titi, tafiya yake da cikin tunanin mai zai samu a kasuwar sauri kawai yake zubawa,haka yayi tatafiya har yaje kasuwa inda yayi bu...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium1
08

Chapter 8

Premium
Updated a day agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play