AZIZAN BABAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

AZIZAN BABA

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Rubutu wata hanya ce ta isar da sako ga al'umma. Allah ka ba mu ikon rubutu alkhairi ka sa mu amfani al'umma

More from @zinariya0102

Sample · Episode 1

____Dan Allah kar ka faɗa na tsaya cin awara kaji wata" wata yarinya ce wacce bata fi, 10 years ba, take ta faman kallon sama tana roƙon Watan da ya haske ƙofar ɗan madaidaicin gidan nasu da ke ƙauyen Mazoji a cikin garin Daura."ke AZIZAN BABA me kikeyi anan tsaye iye?" wani tsoho wanda ba zai haura shekara 70 ba ya faɗa yana dogara sandarsa hannunsa riƙe da carbi da alama daga masallaci ya ke, da sauri AZIZA ta nufi gurin tsohon ta ce "yauwa BABANA mai ƙaunata dan Allah ya kamata abinda INNA take min a gidan nan, ba daman in fita da magriba sai ta sa wannan Watan ya biyo ni duk inda nayi sai yayi dan ya faɗa mata inda na tsaya, kuma kasan Allah a wajen Atika mai awara kawai na tsaya" ta fashe da kuka, da rawar jiki Baba ya ƙara riƙeta ya na faɗin "ashsha!ashsha yo meye na wannan kukan babu wanda zai faɗa mata shima Watan ba faɗa zaiyi ba kinji, daina kukan nan kar kisa wani bala'in...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium0
21

𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 21

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
22

𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 22

Free sample
Updated 2 months agoAvailable now
23

𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 23

Free sample
Updated a year agoAvailable now
24

𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 24

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now
25

𝑬𝒑𝒊𝒔𝒐𝒅𝒆 25

Free sample
Updated 4 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play