FreeArewaPen original
5STARS CHRONICLE Book 1 YEL
- 1views
- 64chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
NobleWriter
Sample · CHAPTER 1
YELBismillahir-Rahmanir-RahimNIGER REPUBLICNIAMEYBobielCommissariat Bobiel(Police station)Zaune take ko a jikinta duk da kasancewar ce-ce-kucen ake yi a harabar station ɗin.Tamkar ba ita aka kawo ba, domin inda aka kawo ba,domin inda sabo ta saba,hakan ba sabon al'amari bane a gare ta.Wani Kofir ne ya ƙaraso gare ta da fadin, " ke wai ba mai zuwa belin ki ne?"Cikin isa ta ƙare masa kallo kafin ta ce, "Je ne sais pas (ban sani ba).A fusace ya ɗago yana ƙoƙarin kai mata mari.Ya ci gaba da magana, "Pourquoi tu te mêle dans les affaires des marié ? Même s'il va la tué quel ton problème. Tu les as vus ensemble non?(In ban da jaraba ina ke ina shiga harkar mata da miji? Ko kasheta zai yi menene matsalar ki? Ba tare kika gan su ba?.")Zeeyter ta ce, "La femme n'est pas une exclave (mace ba baiwa ba ce) bai dameni ba da cewa suna son juna ko aa ba zan bari a idanuna aci jarafin 'Ya mace ba.""Na j...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.