DA'IMAN ABADAN ZAZZAFAR KAUNAFree

ArewaPen original

RomanceFreeCompleted

DA'IMAN ABADAN ZAZZAFAR KAUNA

  • 1views
  • 26chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample 路 ZAZZAFAR KAUNA 1&10

*馃尯DA'IMAN ABADAN*馃尯 _ZAZZAFAR KAUNA_*~HOT LOVE AND FATE STORY~**BOOK THREE*_STORY AND WRITING BY__漏JAMEEY YAR'MUTAN KANKIA鉂o笍__MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION__Ban yarda yan YouTube su daukar man labari su mai dashi audio ba tare da izini na ba!yin haka babban laifi ne idan kana bukata yi man magana kai tsaye! ***_*** na kune masoyana a duk inda kuke ku sani nima Ina sonku kamar yanda kuke sona馃グ**1-10**CIGABAN LABARIN*Kuka kawai Beauter take ta daura kanta a saman cinyar Ammie tana kuka,komai ya dawo mata sabo fal kamar yanzun komai ya faru haka take ji..tunda Haidar ya fasa aurenta bata taba jin tsanarshi irin yanzun ba tabbas Ahmad ne silar faruwar komai...Amman Haidar shine *SANADI* shine yayi sanadin shigowarta duniya...Da ace bai fasa aurenta ba da yanzun tana gidanshi a kwalkwashin inuwar aurenshi,Amman ya rushe komai yayi sanadin komai ya ruguza komai.Dago kanta Ammie tayi tana cewa.."kukan ya isa haka Daughter karda kanki yayi ciwo." Share mata hawayen tayi tana cigaba da cewa.."touching heart story! and kuma haka Allah ya qaddara daman haka kika rubuto Daughter in Sha Allah komai yazo karshe ya zama labari...sai dai ba zan matsa maki ba akan aure sai dai inason ki zauna kiyi tunani Daughter ki sani darajar y'a mace dakin mijinta."Daga kai Beauter tayi bata ce komai ba sai sauke ajiyar zuciya da take..Dad ne ya sauke ajiyar zuciya yana cewa.."Hauwa tashi kije ki kwanta dare yana yi."..To tace tana tashi ta shige room din Ammie tana fadawa wanka,bayan tashin Beauter Dad ya kalli A Kadir yana cewa."Kaji dai abunda ya faru da Hauwa'u nasan waye Kai nasan abunda zaka iya da wanda ba zaka iya ba, duk da ba'a yabon d'an yau amman ni nasan waye Kai ka rike wannan yarinyar amana ka sata farinciki ka mantar da ita kuncin da Ahmad da Haidar suka sata nasan zaka iya, abu d'aya zaka yi yanzun ka samu ta anshi soyayyarka shine gaba.""In Sha Allah Dad,zanyi iyakar kokarina da yardar Allah.""Allah yasa."*Nigeria 馃*Koda yazo bakin gate danna horn yayi mai gadi ya wangale masu gate yana tura hancin motarshi a cikin babban compound din gidan...da yake babban compound ne wanda zai iya daukar mota saman da goma banda idan kaje dai dai apartment dinka nan ma mota sama da hudu ko biyar za'a parka ta...dai dai apartment dinsu yayi parking din motar yana kashe mota ko kallonta baiyi ba ya balle marfin motar ya ficewarshi ko inda take bai kalla ba.Da harara ta rakashi tana goge guntayen hawayenta ta fito itama tana tura marfin motar da karfi,duk da yaji yanda ta kulle motar kamar yak'i amman bai ko waigo ba balle ya nuna yasan tana yi,fuuuuu haka take tafiyar sai wani hade fuska take kamar yanda shima yake hadewa bude kofar yayi yana shiga bakinshi dauke da sallama.Har zata shiga yayi sauri ya riketa ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters26
premium0
19

ZAZZAFAR KAUNA 181&190

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
22

ZAZZAFAR KAUNA 211&220

Free sample
Updated 6 months agoAvailable now
23

ZAZZAFAR KAUNA 221&230

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now
26

ZAZZAFAR KAUNA 241&250

Free sample
Updated 5 months agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play