NUUDARRFree

ArewaPen original

FanfictionFreeCompleted

NUUDARR

  • 1views
  • 30chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Writer, HausaNovel, Nigerian, from Arewah, proudly muslimah.

More from @oumameer2671

Sample 路 ONE

NUUDARR 馃馃(A 2025 NOVEL) ADABI WRITERS ASSOCIATION                                AMEENA IBRAHEEM              (OUM AMEER)                        PAGE 1       A cikin rayuwar da 蓷an Adam yake gudanarwa a doron duniya, akwai abubuwa guda biyu wa蓷anda suke tafiya tare da juna a cikin duniyar sa, wato 茩addarar sa da kuma rayuwar sa, wa蓷an nan ababe ne masu tafiya kafa蓷a da kafa蓷a wanda idan kaga sun sauka daga mizanin rayuwar ka to tabbas mutuwar ka ce ta riskeka, amma muddin numfashi na fita daga ruhin jikin ka to tabbas kullum sauyin rayuwa da kuma mur蓷awar igiyoyin 茩addarar ka suna canza salo daga wannan zuwa wannan tamkar tafiyar hawainiya,kuma ko wane irin bawa a duniya yana da kala...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters30
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play