ALWASHI 2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ALWASHI 2

  • 1views
  • 45chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · 2

ALWASHI 27©Rufaida UmarMAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CAREYar uwa muna saida kowanne irin supplement na gyaran jiki wanda zaisaki fito fes kamar sabuwar Amarya, yar uwa shin kurajene suka dameki, ko matsalolin jikine kamarsu rama, ko kibace tayi miki yawa kikeso ki rage, bushewar fata ko karancin ni'ima ko budewa ne ko infection? Ko kuma so kikeyi fatarki tayi laushi ki dinga sheki kina haskawa wato kalar madara dai Haj to ki garzagoYan uwa kusani duk wani supplement da zamu kawo muku sai munyi bincike mun tabbatar da ingancinshi, mun kuma tabbatar da cewa bashi da wata illa ga lfyAkwai masu cewa sunsha supplement amma har yanzu basuga wani canji ba, to yar uwa kodai an baki fake ko kuma ba'a baki wanda ya dace dakeba, kokuma bakisha yadda ya dace ba, kisani yar uwa kafin ki fara shan supplement akwai ka'idoji daya kamata ace kin kiyaye kuma kin kula dasu matukar kinaso suyi miki aiki yadda ya kamata kuma cikin sauki *** 1. Akwai Supplements na gyaran jiki ciki da waje, munada set na uwargida dana Amare da masu jego Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etcMuna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners da air wick, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number ******"Kai fa girma ka ke amma ba ka rabo da shaƙiyanci. To ai Honarabul ba zan zauna na yi folding hands ba bana wani hoɓɓasar. Abin da na tara bai ishe ni ba, i want to get more kafin na yi tunanin faɗaɗa zuri'ata ta hanyar ƙara aure. Ka san dai ba zan ƙare rayuwata da just Inayah ba. I want more children, but as you know, she can no longer conceive."Dariya Honarabul ya ƙara yi, "Shege mutumina. Ba fa zan gaji da shegantaka ba don kai ɗin ka amsa sunan. Yanzu dai shikenan, na fahimceka, sai dai shawarar da zan ba ka, dole ka bi komai sannu. Ka yi kuskure a tashin farko na nunawa shi yaron can da ka yi lallai kana da ƙarfin ikon mallakawa ɗiyarka abin da ranta ke so. Ai ba kowa ake iya tanƙwarawa ba musamman yaran yanzun masu taurin kai, ba a nuna musu gadara da isa. Wannan dai ka riga ka yi amma ya zama na ƙarshe. Mahaifin nasa shi ne target ɗinka tunda yana girmamaka sosai to wataran kuwa zai ramawa kura aniyarta.  Idan ma ban da kai da abinka, da yanzu wani zancen ka ke yi ba wai na handamar dukiya ba, to ka ƙi ba da kai bori ya hau."Daddy Affan ya ɗan murmusa. "Ka riga ka san matsayata a kan waccan harkar Honarabul, ba na jin zan bi. Bar ni dai da ƴan dabarun nan na fi ganewa hakan tunda ko babu komai ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters45
premium1
01

1

Premium
Updated a month agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play