SANADIN MAHAIFINAFree

ArewaPen original

Short StoryFreeOngoing

SANADIN MAHAIFINA

  • 1views
  • 20chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

✍️ Online Writer | 🎤 Motivational Speaker | 📢 Business Promoter Known as SaNaz_deeyah n Habibtyn Habibi, I use words and voice to inspire and help businesses shine.

More from @sanazty

Sample · Page 1

•••SANADIN MAHAIFINA•••***@SaNaz_deeyahArewabooks@sanaztyFacebook@Habibtyn HabibiYouTube: *** *** WRITERS ASSOCIATION[karamci tushen mu'amula ta gari]GARGAƊI: Ban yarda wani ko wata su ɗauki wannan littafi ko wani ɓangare na littafi su saka a wata kafa ko a canja masa fasali ko a mayar audio ba tare da iznina ba. A kiyaye⚠️          Shafi na 1    *Ƙofar Nassarawa*Maitama Sule UniversitySu uku suka fito daga cikin hall ɗin, suna bin steps suna sauka ƙasa. Dukkansu ukun fuskokinsu cike da murmushi, a haka suka sauka ƙasa sannan suka tsaya. Safina ce ta fara rufe fuskarta da handout,  sannan ta sauke ta kalli ƴammata biyun da suke tare tace "To yanzu mun fito a cigaba daga inda aka tsaya" Farhan tayi dariya tace "Ni fa bazan sake cewa komai ba&nbsp...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters20
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play