FreeArewaPen original
Zaɓi na
- 1views
- 66chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
✨ ZABI NA...!!!✨ Na✍️Ummu Eyshal ~Mrs Alkali ~DASUNAN ALLAH MAIRAHAMA MAIJIN KAI!*Labarin ZABI NA, ƙirƙirarran labari ne, idan yayi kamanceceniya da rayuwar wani ko wata, arashi ne.*Ban lamunci a juya mini littafi, ta kowace irin siga ba, sai da izinina❗🆓 Page1️⃣Wata yar lukutan yarinya ce dabazata wuce shekara 17 ba take tseye a tsakiyar madai dai cin gidan su tana tafaman rusa kuka kai daganin kukannan kasan akoi sakalci da iya shege tattare da ita , Ihu take yi amma ba hawaye a idanunta ko kadan dan idanunta abushe suke kandas ba alaman hawaye, ni wlh bana son yaya Aliyu kuma ni bazan aure shi ba ni Mansoor nake so kuma bawanda ya isa ya hanani auren sa, shine abunda yake fitowa daga bakin ta.Baba ne da takaicin Zara'u yagama isansa ya dau wata sharbebiyar wayar wuta ya nufeta beyi wata w...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.