FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Novelist
Sample · THE BEGINNING
IMAM ZAID🕌📿🔬Pending Amarya ce 🔥♐️Marubuciyyar👇🏻*Beyound Heartbreak 💔 *The Regret *Gold digger’s And Now IMAM ZAID……..🔥🔥🔥JAJIRTATTU WRITERS……….✍️ #paid book @500❤️🤭Bismillahir Rahmanir Rahim Typing 💬……..IMAM🔬📿💕🫶🏻This novel is lovingly dedicated to my late parents😘 Ya Rabbi ka jikan iyayena ka gafarta musu, ka sa Aljannah ta zama makomar su.To every soul reading this book, I humbly ask that you say a prayer for my late parents.May Allah forgive them, have mercy on them, and grant them Jannatul Firdaus.Allah ya shige mana gaba Ameen 🥹🤝Copyright ©️ Wannan Littafin na IMAM ZAID mallakar Pending Amarya CE, ban yarda a wallafa min shi a kowani kafofin sada zuminta ba tare da izini na ba.This is a work of fiction.Any resemblance to real persons, living or dead, is purely coincidental.:::::::::::::::::::::::::::::::::::Allah does not burden a soul beyond that it can bear.💕🫶🏻🥹THE ODOGWU WRITER ✍💪Firstly let me start with menene rashin haihuwa a zamanin iyayenmu.?A lokacin da iyayenmu suke yammatanci har suka zamto matan Aure, rashin haihuwa ya zamto abin tsangwama a garesu ko da kuwa matsalar ba daga garesu bane.Sun sha tsangwama sosai daga mutane mabanbanta, ba ga danginsu ba, baga kuma daga mutanen dake na jikinsu ba.kuma galibi Ana jingina shi ne ga mace ko da ba ita ce da matsalar ba, wasun su sun fuskanci raini, zargi, koma a kare musu da kishiya ba tare da an binciki gaskiyar Al amarin ba.Duk da haka wasu daga cikin iyayenmu sun yi hakuri, sun jure, kuma suka tsaya tsayin daka a kan imaninsu.Allah ka tsare imanin mu, ka kare mu daga sharrin zuciya, sannan ka bawa iyayenmu wayanda har yau ya ba su haihu ba haihuwa mai albarka.Tabbas iyayenmu sun sha wahala a wajen dangin miji 😭😭😭.IMAM ZAID🕌📿🔬:::::::::::::::::::::::::::::::::::Allah does not burden a soul beyond that it can bear.💕🫶🏻🥹Another Bismillah🫶🏻Bismillahir Rahmanir Rahim 🥰Chapter one: The beginning 🔦Pending Amarya 001❤️1980🎥📸 Abduljalal Zaid Swahili, Babban dan kasuwa ne a ƙasar mu ta Nigeria, shi dan ƙasar Tanzania, amma anan Nigeria aka haifesa.Mahaifiyyarsa ƴar ƙasar Somali ce, a taƙaice dai shi ba Nigerian bane.Matarsa ɗaya shekararsu na uku kenan da aure amma ko ɓarin wata bata taɓa ba.Sunan matarsa Fatima ƴar Nigeria ce amma iyayenta mazauna Tanzania ne.“Buh Abdul Jalal don’t you think kuɗin da muke kashewa a hospital akan neman haihuwar nan ya yi yawa, I’m fed up with all this, wollah.” Kyakkyawar matashiyyar buduwar da bazata wuce 15s ɗinta ba ta faɗa tare da shigewa jikin wanda ta kira da Abdul Jalal.“Oh noo Fatima, stop wasting your precious tears, duk wannan abu mai wucewa ne, koda kuwa dukiyata gabaɗaya zai ƙare a shirye nake domin na sadaukar a sanadin samun lafiyarki, ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.