FreeArewaPen original
Nuwayrah the foreigner’s passion
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Author ✍️✨ Zahra B Mrs Joined 11/02/2026 Ina rubuta labaran da zuciya ke ji, amma baki ya kasa faɗa... 💔✨ Love • Pain • Betrayal • Royal Romance • Hope lots more 📖 MY BOOKS ON AREWAPEN: 🟢 Completed: Bayan Murmushi Jannah: Yar Gidan Anderson Zumar Hamada 🔥 Coming Soon ...
Sample · Prologue /Gabatarwa
Assalamu alaikum lovelies welcome to my new book 🔥Nuwayrah the foreigner’s passion coming 🔜 Nuwayrah Ta tafi London ne domin cika burinta , ba don fadawa soyayya ba..dan ta riga ta rufe zuciyar ruf da batun soyyayah Sabuwar ƙasa, sabon yanayi, sabuwar rayuwa komai ya kasance baƙon abu a gare ta. abin da ba ta taɓa zato ba shi ne, a cikin wannan tafiyar za ta haɗu da mutumin da zai sauya tunaninta game da rayuwa da soyayya. Chris Alexandria Whitmore ba irin samarin da Nuwayrah ta saba da su ba ne. Baƙo ne, mai halin kansa, kuma yana rayuwa ne da wata irin fahimta da ta bambanta da tata. Duk da bambancin da ke tsakaninsu, a hankali wani abu ya fara tasowa a tsakaninsu abin da ba su shirya masa ba.🔞 Amma idan soyayyah ta haɗu da addini, al'ada, iyali da bambancin rayuwa, shin soyayya kaɗai za ta iya wadatarwa? Kuma idan ranar da suka yi mafarkinta ta zo… ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.