QADDARARREN AUREFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

QADDARARREN AURE

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Hey there! I'm SultyWrites AKA youngwriter. The Author of 10 fictional stories📚 A writer who believe that words have the power to inspire, to heal, and to transform. I aim to craft stories that reflect the beauty of our shared human experience, with all its complexities and n...

More from @swrites22

Sample · EP_________1️⃣

🕊️DESTINED MARRIAGE🕊️*HAUSA EDITION*🕊️QADDARARREN AURE🕊️            SWRITES               A-K-A      YOUNG WRITER✍🏻 BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM EP_________1️⃣Ƙarar ƙwanƙwasa ƙofar da akayi ne ya dakatar da ita daga rubutun da take. Ta ɗago ta saci kallon TV dake opposite da ita kafin ta maida hankalinta ga aikin da take tana me faɗin, "Yes, come in".Wata budurwa ce da zasu iya yin sa'anni ta turo ƙofar, ta shigo, cikin girmamawa ta ɗan sunkuyar da kai kafin ta ce, "Ranki ya daɗe, you have a guest"."Who?....". Ta tambaya da calm voice ɗin ta marar hayaniya. Saidai kafin ta kai ga bata amsa, aka turo ƙofar. Wani matashin saurayi ne da baifi ya girme su da shekaru huɗu ba ya shigo riƙe da hannun wata yarinya da shekarunta ba su wuce biyar ba."Faryal, ya kamata ki yi wa wannan Secretary ɗin taki magana, saboda a duk lokacin da na zo nan, sai ta yi kamar ba ta taɓa sani na ba. Kamar ni ace in zan shigo office ɗinki sai an min iso"Kafin Secretary ɗin da ke tsaye ta samu damar ba shi amsa, Faryal ta ɗaga mata hannu tare da faɗin, "Ya isa Aysah. Za ki iya tafiya"."Okay ma'am". Ta amsa da sauri kafin ta juya ta fice daga Office ɗin.Bin ta yayi da kallon gefen ido har ta rufo Kofar kafin ya motsa ya nufo wurin table ɗin nata ya ja ɗaya daga ciki visitors chair din ya zauna.Tasowa Faryal ɗin tayi daga wurin zamanta ta dawo gaban table ɗin itama ta zauna a ɗayar visitor chair ɗin dake kallon tasa. Ta miƙa hannu ta ɗauki yarinyar dake jikinsa, ta ɗora ta bisa cinyarta, tana murmushi, cike da nutsuwa ta maida kallonta gare sa tana faɗin, "Good afternoon Sir".A maimakon ya amsa sai cewa yayi, "Wannan Secretary ɗin taki tana bani ciwon kai a duk lokacin da nazo Company nan whl. Gaskiya ta fara isata, ni inaga kawai daina zuwa zanyi".Faryal ta ɗan yi murmushi kaɗan kafin ta ce, "Matsalata dakai Hamdan mita whl" ............ "Au mita ne ma nake yi? To shikenan Nagode"."Kaga, duk abun bai kai haka ba, ka yi haƙuri dan Allah. Aysah dai aikinta take yi, amma in sha Allah zan yi mata magana, hakan baza ta sake faruwa ba"."Ah tou dai, dan zuwa wannan lokacin in da tana da hankali ai ya kamata ta gane da Company da CEO ɗin duk mallaki na ne. Tunda da kai da kaya ai duk mallakar wuya ne".Murmushin ta sakeyi tana wasa da hannun yarinyar dake kan cinyarta ta ce, "In sha Allah. Kuma kaga ma da ka amince da abin da muka tattauna akai tun farko, ai da yanzu komai yana ƙarƙashin ka ne, su kansu ma'aikatan namu ƙarƙashin ka zasu koma"."Manta kawai, yanzu dai kinga tashi ki samo min abinda zan kora". Ya faɗa yana ɗan gyara zamansa.Girgiza kai tayi kawai ta mike tana faɗin, "Something cold?"."A'a butar shayi zaki kawo min Kinji". He replied sarcastically.Dariya tayi tana karasa...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play