MURADIN RAIFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

MURADIN RAI

  • 1views
  • 32chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

Ongoing

No synopsis yet.

About the author

Left handed blessed, a wife, a mother, a writer and a make-up artist.

More from @zeety

Sample · chapter one

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺*MURADIN RAI*🦋🦋🦋🦋🦋_*Dedicated to MARDIYYA LUMANA*_wannan littafin sadaukarwa ne ga *MARDIYYA LUMANA*Labarin nan kirkirarren labari ne, bashi da halaka da rayuwar kowa, na kirkireshi duba da irin abubuwan da suke faruwa yanzu tsakanin samari da en mata.*GARGAD'I**Ban yadda wani ko wata yayi/tayi amfani da wani sashi na labarin nan ba tare da izini na ba**GODIYA TA MUSAMMAN**Inason in mika godiya ta ga mutanen da sukebani kwarin gwiwa wajen yin Rubutu, kuma dalilin su nakejin inshaa Allah zan cigaba da wannan haraka ta rubuta.*_Ummie mum benaxir (maman muhsin)__Nussaiba Mas'ud (mum Anisah)__Fatima kole (maman Iman)__Fatima auwal(fati giant)__Jamila corper (kanoconnect friend)__Mukhtar writer.__wannan page din sadaukarwa ne ga Zeety (AZ) novels group, inajin dadin hadin kan da kuke bani a kowane lokaci, kuma kullum kuna rainah🥰... Allah ya barmu tare ya kuma had'amu ranan gobe kiyama Amin._**** @Zeety-AZ*karku manta ina sauraron votes dinku a *** 👆🏻1📚A tsakiyar gado suke zaune su biyu, pillow ta d'aura akan cinyan ta sannan ta zuba uban tagumi, a hankali zeezee ta sauke mata hannu tace, haba kawata meyasa kikeson sawa kanki damuwa ne, nifa a iya sanina shine kinason Hasib kuma soyayyan da kike mishi ne ma yajawo wannan auren… sexxy eyes dinta ta sauke akan zeezee sannan ta cije leben kasan bakin ta, a hankali Mardiyya ta zuro kafanta daga kan gadon ta sauka a hankali, jikin window taje ta zuge labule sannan tad'an tura glass d'in window gefe, lumshe idon ta tayi tare da fesar da wani iska me d'umi daga bakinta, a fusace zeezee ta tashi tace basai kin raina min hankali ba , bari nima in tafi gidan mu, tana maganan ne tareda sauka akan gadon, ji tayi mardiyya ta rike mata hannu amma ba tare da ta juyo ba, leka fuskanta ta tayi, hawaye tagani wani na koran wani, kunkumi zeezee ta kama sannan tace nashiga uku ni zainab, haba Mardiyya yanzu kuma meye na kuka? Kinga matukar bankai matsayin da zaki gayamin damuwan ki ba kibarni kawai in wuce gida, don na lura bakida niyyan magana, daganan tacire hannu ta acikin na mardiyya, ta fita a fusace.ita kuma kukane yaci karfin ta takasa hanata tafiya, kan gado tafada tafashe da wani marayan kuka me sosa zuciya.**Mardiyya da zeezee kawaye ne sosai wanda suka tashi tare, akwai shakuwa da fahimta sosai a tsakanin su, saidai duk da sun kasance kusan tare suka tashi amma akwai banbancin d'abi’u a tattare dasu, Mardiyya batada magana kuma yarinya ce me zurfin ciki, zeezee kuma tanada surutu sosai, wani lokacin idan tadamu mardiyya da surutu saidai kawai ta rufe idonta don ba kullum kanta yake jure surutun zeezee ba, ita kuma zeezee hakan yakan b'ata mata rai a take sai tace zata tafi, nan zasu hau rikici saboda duk yadda zeezeen tadame ta bata kuma son abunda zai raba su.Mardiyya ita kad'...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters32
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play