FreeArewaPen original
MIJIN MACE ƊAYA PART ONE
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Am very simple with simplistic mind you will know that if you come closer to me
Sample · Chapter 1
MIJIN MACE ƊAYA da alƙalamin Ummulkhair Abba Muhammad.Waiii! Waiii! Tirkashi! Wannan alƙalamin ya zo da zafinsa readers, labari ne da ke ɗauke da mabanbantan al'amura masu rikitarwa, akwai Zazzafar kishi daga jin sunan ma za ka fahimta, saboda Zazzafar kishinta ne ma take ƙiran mijinta da MIJIN MACE ƊAYA, ba shi da wata mata a duniya bayan ita. Babbar magana! Tabɗijam! In ji masu magana, 'Yar da ta raina a hannunta kwatsam! Rana tsaka ta kamu da son mijinta kuma ta yi alwashin sai ta ƙaryata wannan furucin nata ta aure shi. Hakan zai yi wu kuwa? Biyo alkalamina don samun amsa. Lallai lamarin akwai ƙura! Sannan Lallai akwai dambarwa! Haka kuma labarin na cike da ban tausayi da zai saka zub da ƙwalla na wasu ma'aurata da suke yi wa juna soyayya da ya zarce na Romeo and Juliet amma hasabibiyar surkuwa uwar miji ta sako su gaba. Labarin na ɗauke da ƙalubalen rayuwa iri-...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.