FreeArewaPen original
Duk kyan Namiji
- 1views
- 33chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Youtube: Marubuciya Azizat Hamza ***: Azizat_Hamza Tiktok: Marubuciya Azizat Instagram: Marubuciya Azizat ***: ***
Sample · 01
*DUK KYAN NAMIJI* ............. ........ ..............Please follow me on ***: Azizat_Hamza Arewabooks: Azizat Hamza*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*0️⃣0️⃣1️⃣'Yan mata ne guda uku a ɗakin, da gani ba za su wuce shekara ashirin ba. Dukkan su hankalin su na kan wayoyinsu su na karatu. Kowacce cikin su ta shagala da karatun da ta ke, tsit ɗakin yai sai ƙaran fanka da ke juyi ka ke ji.Ɗaya daga cikin su wadda ta ke rungume da filo ta ɗago fiskar ta tana dariya ta ce " Zuby yau ma na riga ku karantawa" "Kai Nafy! yanzu-yanzu har kin karanta post ɗin yau, read more bakwai fa ta yi"Nafy ta cigaba da latsa wayar ta tana faɗin " dan ma a hakan banyi sauri ba, barin duba groups ko an turo labarin Jasim na yau. Dan idan ba ayi posting yau ba da ƙyar na iya bacci""Lah! Nafy ki ga an turo a group ɗin nan wai marubuciyar Jasim za ta fara exams, wai sai nan da three weeks ta cigaba da posting"Nafy ta z...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.