FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ยท Chapter 01
๐๐_*RAMIN K'ARYA*_ ๐๐ NA IKILIMA ADAM *( Kyauta daga Allah)*Marubuciyar da ta nishandantar daku a littafanta kamar haka:Kai ka jawa kankaKanwataRai daya ( Jan zaki)RudaniMakauniyar shari'aAnd nowRamin karya yan karin magana suka ce kurarre ne , mu je zuwa.Domin Karin bayani ***Da sunan Allah mai Rahma mai jin kai .Yanda na fara Littafin nan lafiya , Allah ka nuna min na gama shi lafiya cikin amincinsa.Allah kasa sakon dake cikin littafin nan ya isa inda ake so.Ina yiwa Al'ummar Muslim barka da sallah , Allah ya maimaita muna. Tafiya jirgin ruwan yake , kana kallon mutanen cikin sa kasan kowanne baya cikin nutsuwarsa , domin gabakidaya hankalin su ya karkata kan kallon yanda jirgin ruwan ya rage gudu.Sannu a hankali dattijon dake zaune kan dan kujera , ya dau salati yana taba hannayensa , hakan ya zaburar da farar datttijuwar data lulluba da yara...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.