🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.Free

ArewaPen original

General fictionFreeCompleted

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(GIDAN AURENA) BOOK 1.

  • 1views
  • 65chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Writer 📚 Health personal 💉🩺 Daddy's gal🥰 Mummy's pet♥️ Simple minded 😘 Gimbiya Aysh💞.

More from @gimbiyaayshu

Sample · page 1

🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻               (GIDAN AURENA) STORY AND WRITTEN BY GIMBIYA AYSHU💞💞💞ELEGANT ONLINE WRITER'S📚INA MIKA GAISUWA TA MUSAMMAN GA DUKKAN MEMBERS DIN E. O. W,INA ALFAHARI DAKU. SAI YARAN ELEZABETH.                   ***BOOK ONE***                 *** FREE BOOK***Ban rubuta littafin nan dan cin fuska ba ko kuma wani abu,duk wacce taga labarin nan yayi kamanceceniya da nata toh tayi hakuri,a rashin sani ne. Ina godiya ga masoya na a duk inda suke. BOOK 1: CHAPTER 1&2________________________Hauwa'uuuu!,"Na'am Mama,cewar Hauwa'u dake shiri a daki",baza kiyi sauri ki fito ba lokaci na tafiya,ko so kike ki makara,daga farawa sai ki fara da latti,"fitowa tayi tana gyaran zaman hijabin ta tace na gama Mama".Kwance habar zanin ta Mama tayi ta...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters65
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play