FreeArewaPen original
KOMAI TSANANI
- 1views
- 40chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · 01
[1/1/29/26/ 8:00pm]🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂 KOMAI TSANANI By *KANSA'U* BELLO (OUM FATIMA) 🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂🍂 PAGE 01 BISMILLAHIRRAHAMANIRRAHEEM SHIMFIƊA Rayuwa da ƙaddara abubuwa ne guda biyu da suke tafiya a tare da juna, ko wace rayuwa dole ne akwai ƙalubalen dake kasancewa a cikinta. Dole ne kuma ka karɓe ta a yanda tazo maka saboda haka Ubangiji ya tsara maka, idan kaci karo da faɗuwa a yayinda kake ƙoƙarin cimma wani muradi naka hakan baya nufin cewa ka gaza bane. Ba kuma ya nufin ka haƙura da son cimma muradanka, yunƙuri zaka yi ka ƙara tashi sannan ka jajirce kayi aiki tuƙuru ku kuma miƙa lamarinka ga Allah ka nemi taimako daga gare sa don shine kaɗai mai bayarwa kuma mai hanawa, ko wace nasara bata samuwa sai bayan jure ƙalubalen dake zuwa kafin ta, kar ka taɓa cire rai daga rahamar Ubangiji domin shine masanin abinda ke fili dana ɓoye, yana sane da kowa...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.