DA JININSA NAKE RAYUWAFree

ArewaPen original

General fictionFreeOngoing

DA JININSA NAKE RAYUWA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

I write stories that speak dreams

More from @legendspen

Sample · Ɗanɗano

*DA JININSA NAKE RAYUWA*    _ƊANƊANO_"Ke wai wace irin banzar yarinya ce da ba ta san ciwon kanta ba, Husna?!" Muryar Mama ta karaɗe gidan tamkar ƙarar tsawar da ke barazanar tsaga benen gidan. Husna ta riga ta yi nisa a cikin kukan da take yi, gwiwoyinta a haɗe da ƙirjinta yayin da take zaune a kan lallausan kafet ɗin ɗakin. Babu abin da Husna ke ji sai wani irin raɗaɗi mai zafi da ke daskarewa a cikin zuciyarta."A ce gida kamar wannan, gidan da ake taƙama da addini da tarbiyya, gidan malamai gaba da baya, amma ki dage sai kin ɗauko abin kunya kin yafa mana! Wai ke Husna kece zaki buɗe baki ki ce mana kina son wanda ba musulmi ba? Arne? Mutumin da ko yankan farce ba za mu haɗa da shi ba a addinance da al'adance?"Mama ta faɗa tana ci gaba da masifa tana kai da komo a tsakiyar ɗakin, fuskarta ta yi jajir saboda ɓacin rai. Duk wata kalma da take furtawa tana sauka ne a jikin...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play